Tabbas Muna so mu Lashe AFCON – Oshimhen
Tabbas Muna so mu Lashe AFCON - Oshimhen
Bayan da Najeriya ta samu galaba a kan mai masaukin baki Ivory Coast da ci daya me ban haushi a gasar cin kofin kwallon kasashen Afrika watau Afcon, da dama na cewa...
Wasannin 2024: FIFA ta Amince Rafari 30 ‘Yan Najeriya da su yi Alƙalanci
Wasannin 2024: FIFA ta Amince Rafari 30 'Yan Najeriya da su yi Alƙalanci
Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya, Fifa ta amince rafari 30 ƴan Najeriya su yi alƙalanci a wasanni daban daban na duniya a shekara mai kamawa.
Kakakin hukumar ƙwallon...
Bai Kamata Ramsdale ya Rika Zaman Benci a Arsenal ba – David Seaman
Bai Kamata Ramsdale ya Rika Zaman Benci a Arsenal ba - David Seaman
Aaron Ramsdale yana da gogewa a tsaron raga, bai kamata ya rika zaman benci a Arsenal ba, in ji tsohon golan Gunners, David Seaman.
Ramsdale na takara da...
Jaroslav Silhavy ya yi Ritaya Daga Kocin Czech
Jaroslav Silhavy ya yi Ritaya Daga Kocin Czech
Jaroslav Silhavy ya yi ritaya daga aikin kocin Jamhuriyar Czech, bayan kasar ta samu gurbin shiga Euro 2024.
Silhavy, mai shekara 62 ya kai kasar matakin daf da na kusa da na karshe...
Manchester City ta Samu Kuɗin Shiga da ya Kai Fam Miliyan 712.8
Manchester City ta Samu Kuɗin Shiga da ya Kai Fam Miliyan 712.8
Manchester City ta sanar da cewar ta samu kuɗin shiga da ya kai fam miliyan 712.8 a kakar 2022/23.
Hakan ya haura ribar da Manchester United ta sanar a...
El-Ghazi ya Shigar da ƙara Kan Korarsa Daga Mainz
El-Ghazi ya Shigar da ƙara Kan Korarsa Daga Mainz
Ɗan wasan ƙasar Holland Anwar El Ghazi na shirin ɗaukar matakin shari'a a kan tsohon kulob ɗinsa Mainz saboda korar da aka yi masa ba bisa ka'ida ba.
Mainz ta soke kwantiragin...
Babban Jami’in Manchester United, Arnold Zai Sauka Daga Muƙaminsa
Babban Jami'in Manchester United, Arnold Zai Sauka Daga Muƙaminsa
Babban jami'in Manchester United, Richard Arnold zai sauka daga muƙaminsa kamar yadda BBC ta fahimta.
Mai shekara 52 ya maye gurbin Ed Woodward a matsayin mai babban muƙamin mahukuntan ƙungiyar a watan...
An Dakatar da Magoyin Bayan Crystal Palace, Robert Garland
An Dakatar da Magoyin Bayan Crystal Palace, Robert Garland
An dakatar da wani mai goyon bayan Crystal Palace daga duk wani abin da ya shafi kwallon kafa na tsawon shekara uku saboda kalaman wariyar launin fata da ya furta kan...
Pepe ya Kafa Tarihi a Gasar Zakarun Turai
Pepe ya Kafa Tarihi a Gasar Zakarun Turai
Dan wasan baya na Portugal Pepe ya zama ɗan wasa mafi yawan shekaru da ya zura kwallo a raga a tarihin gasar zakarun Turai, inda ya ci ƙwallon da ta taimaka wa...
Dan Wasan Najeriya, Oshimhen na Cikin Ƴan Takarar Gwarzon ƙwallon Afirka na 2023
Dan Wasan Najeriya, Oshimhen na Cikin Ƴan Takarar Gwarzon ƙwallon Afirka na 2023
Dan wasan Najeriya, Victor Osimhen yana cikin 'yan takara 30, da za a fiyar da gwarzon dan kwallon kafar Afirka na kakar 2022/23.
Mai taka leda a Italiya,...