Gobara ta Tashi a Kasuwar Gamboru a Jihar Borno

Borno – Gobara ta tashi a kasuwar Gamboru da ke kusa da unguwar Kwastam a Maiduguri, babban birnin jihar Borno, rahoton Channels TV.

Kasuwar Gamboru ita ce kasuwa mafi girma na kayan gwari a Maiduguri.

Duk da cewa ba a san abin da ya yi sanadin gobarar ba a yanzu, Channels Television ta tattaro cewa akwai yiwuwar an tafka asarar kayayakin miliyoyin naira.

Wannan na zuwa ne bayan wata gobarar ta tashi da safe a kasuwar Biu da ke Kudancin Borno.
Dakaci karin bayani …

today's nigerian newspapers

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com