ENDSARS: Masar za ta Mayar da ‘Yan Najeriya Gida Saboda Zanga-Zangar

Hukumomi a Masar sun ce za su mayar da wasu ‘yan Najeriya gida, sakamakon gudanar da zanga-zangar End SARS ba tare da neman izini ba.

Shugaban hukumar kula da ‘yan Najeriya da ke zaune a ƙasashen ƙetare Abike Dabiri Erewa ce ta tabbatar da hakan cikin wata sanarwa.

Sai dai ta musanta cewa gwamnatin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari na da hannu a lamarin.

Ta ce baya ga shirya zanga-zanga ba bisa ka’ida ba, mutanen ba su kuma da shaidar zama a kasar.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here