Shugaba Buhari ya Taya Mai Jiran Gadon Saurautar Saudiyya, Yarima Bin Salman Murnar Zama...

0
Shugaba Buhari ya Taya Mai Jiran Gadon Saurautar Saudiyya, Yarima Bin Salman Murnar Zama Firaiminista   Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya taya Yarima Mohammed Bin Salman, mai jiran gadon sarautar Saudiyya, murnar zama firaiministan kasar. Shugaban ya bayyana haka ne a wata...

An Gano Maboyar ‘Yan Bindiga a Kaduna, An Ceto Mutane 3 da Suka Sace

0
An Gano Maboyar 'Yan Bindiga a Kaduna, An Ceto Mutane 3 da Suka Sace   'Yan bindiga sun sha ragargaza a hannun sojojin Najeriya yayin da aka gani maboyarsu a jihar Kaduna. An ceto mutum uku da tsageru suka sace, an kuma...

Gwamnati na Cigaba da Ragargazar ‘Yan Ta’adda da Masu Tada Kayan Baya Domin Samar...

0
Gwamnati na Cigaba da Ragargazar 'Yan Ta'adda da Masu Tada Kayan Baya Domin Samar da Tsaro a Kasar - Lai Mohammed   Lai Mohammmed, Ministan Labarai da Al'adu ya ce gwamnatin tarayya na cigaba da ragargazan yan bindiga ne don samar...

Likitan Bogi ya Shiga Hannu Bayan Halaka Majinyaci Yayin Tiyata a Jihar Bauchi

0
Likitan Bogi ya Shiga Hannu Bayan Halaka Majinyaci Yayin Tiyata a Jihar Bauchi   Jami'an tsaro a jihar Bauchi sun kama wani Andrew Godwin da ake zargi likitan bogi kan halaka wani majinyaci yayin tiyata. Rahotanni daga garin Bogoro sun bayyana cewa...

Tawagar Kamfe Din Atiku: Jonathan, Wike da Sauran ‘Yan Tawagarsa ba su Halarci Taron...

0
Tawagar Kamfe Din Atiku: Jonathan, Wike da Sauran 'Yan Tawagarsa ba su Halarci Taron ba   Taron kaddamar da wasu litattafai na Atiku Abubakar da tawagar Kamfe ya ƙara tabbatar da rikicin jam'iyyar PDP. Tsohon shugaba, Goodluck Jonathan, gwamna Wike da sauran...

Kotu ta Hana Magoya Bayan Peter Obi Haduwa a Kofar Lekki Toll Gate

0
Kotu ta Hana Magoya Bayan Peter Obi Haduwa a Kofar Lekki Toll Gate   An yi karar Peter Obi da magoya bayansa kan shirin gudanar da zanga-zangar #Obidatti23 Forward Ever a Legas. Lauyan da ya kai kara zuwa kotu ya roki Alkali...

Ba ka da Aiki Sai na Tambayar Abinci ba Tare da Fita Aiki ko...

0
Ba ka da Aiki Sai na Tambayar Abinci ba Tare da Fita Aiki ko Kawo Gudunmawar Komai ba - Mata ga Mijinta   Wata mata ta ja hankali sosai a TikTok bayan ta gabatarwa mijinta da kwano babu abinci a ciki...

Sakataren Jam’iyyar LP na Jihar Kano ya Sauya Sheka Zuwa APC

0
Sakataren Jam'iyyar LP na Jihar Kano ya Sauya Sheka Zuwa APC   Bashir Ahmad, Hadimin shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari yace jam'iyya mai mulki ta ƙara karfi a mahaifarsa jihar Kano. A cewarsa, Sakataren jam'iyyar Labour Party (LP) ya sauya sheka zuwa APC,...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Jami’an Sojoji 5 a Anambra

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Jami'an Sojoji 5 a Anambra Yan bindiga sun farmaki al'ummar yankin Umunze da ke karamar hukumar Orumba ta kudu a jihar Anambra. Maharan da suka bude wuta sun halaka jami'an sojoji biyar da wani dan farar hula...

Dakarun Tsaro Sun yi Arangama da ‘Yan Fashi Dajin a Kaduna

0
Dakarun Tsaro Sun yi Arangama da 'Yan Fashi Dajin a Kaduna Sojoji sun gudanar da bincike tare da kubutar da fararen hula uku a wata maboyar ‘yan fashin daji da ke yankin Angwan Malam Ali yayin aikin sintiri a Kuriga-Manini-Udawa. Wata...