Ku Zabi Wadanda Suka yi Yunkurin Magance Matsalolinku – El-Rufai

0
Ku Zabi Wadanda Suka yi Yunkurin Magance Matsalolinku - El-Rufai   Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya shawarci yan Najeriya kan shugabannin da ya kamata su zaba gabannin zaben 2023. El-Rufai ya bukaci al'ummar kasar da su zabi wadanda suka yi...

Jana’izar Elizabeth: Najeriya ta Shiga Jerin Kasashen da Aka Gayyata

0
Jana'izar Elizabeth: Najeriya ta Shiga Jerin Kasashen da Aka Gayyata   A ranar Litinin mai zuwa, 19 ga watan Satumba 2022, za a birne Marigayiya Sarauniya Elizabeth II a Birtaniya. Za a yi mata addu’o’i a babban cocin nan na Westminster Abbey...

‘Yan Sanda Jihar Katsina Sun Ragargaji ‘Yan Ta’adda da Dama

0
'Yan Sanda Jihar Katsina Sun Ragargaji 'Yan Ta'adda da Dama   Jami'an 'yan sandan jihar Katsina sun ragargaji 'yan ta'adda kusan 30 a karamar hukumar Sabuwa ta jihar. Kamar yadda SP Gambo Isah ya sanar, 'yan ta'addan sun bayyana a babura inda...

Hatsarin Mota ya Rutsa da Shugaban Ukraine

0
Hatsarin Mota ya Rutsa da Shugaban Ukraine   Wani Hatsarin mota ya rutsa da shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelensky a Kyiv babban birnin kasar. A wata sanarwar da mai magana da yawun shugaban ya fitar ya ce wata motar fasinja ce ta...

Dakaru 105 ne Suka Rasa Rayukansu a Yakin da Ake yi a Kan Iyakar...

0
Dakaru 105 ne Suka Rasa Rayukansu a Yakin da Ake yi a Kan Iyakar Azerbaijan - Armeniya   Firaministan Armeniya Nikol Pashinyan ya ce fiye da sojojin kasar 100 ne aka kashe a rigingimun kan iyaka da Azerbaijan da ya barke...

Bayan Cire Tallafi: Man fetur ya Tashi a Kasar Kenya

0
Bayan Cire Tallafi: Man fetur ya Tashi a Kasar Kenya   Farashin man fetur ya kai matsayin da bai taba kai wa ba a kasar Kenya bayan da kasar ta fara aiwatar da matakin cire masa tallafi. A ranar Laraba hukumar kula...

ICPC ta Gano Ayyukan Mazabu da Aka Karkatar a Fadin Najeriya da Kudinsu ya...

0
ICPC ta Gano Ayyukan Mazabu da Aka Karkatar a Fadin Najeriya da Kudinsu ya Kai N2.8bn   Hukumar da ke yaki da cin hanci da almundahanar kudade ta ICPC a Najeriya ta ce ta gano ayyukan mazabu da aka karkatar a...

Kungiyar NGF da NTRC na Son Samar da ‘Yan Sandan Jihohi

0
Kungiyar NGF da NTRC na Son Samar da 'Yan Sandan Jihohi   Gwamnonin jihohin Arewacin Najeriya 19 da sarakunan gargajiya a yankin sun yi kira da a yi garambawul ga kundin tsarin mulki na 1999, don samar da yan sandan jihohi. A...

Gwamnatina ta yi Namijin Kokari – Shugaba Buhari

0
Gwamnatina ta yi Namijin Kokari - Shugaba Buhari   Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa ta yi namijin kokari, idan aka yi la'akari da dan abin da take samu wurin tafiyar da lamuran kasar. Shugaban ya yi kalaman ne yayin da...

Ambaliyar Ruwa: An ‘Dage Bude Makarantu a Sudan

0
Ambaliyar Ruwa: An 'Dage Bude Makarantu a Sudan   Gwamnatin Sudan ta sanar da dage bude makarantu a fadin kasar, saboda ambaliya da ta daidaita yankuna da dama a kasar. Da ma a wannan watan ya kamata a fara sabon zangon karatu...