Murnar Cin Jarrabawa: Matasa 4 Sun Nutse a Ruwa a Jihar Legas
Murnar Cin Jarrabawa: Matasa 4 Sun Nutse a Ruwa a Jihar Legas
Rundunar 'yan sanda a jihar Legas ta ce wasu matasa hudu sun nutse a ruwa a yayin da suke murnar cin jarrabawar kammala sakandire.
Lamarin ya afku ne a...
ɗan Daban Siyasa ya Harbi Mutane 4 a Babban Shagon Kasuwanci da ke Jihar...
ɗan Daban Siyasa ya Harbi Mutane 4 a Babban Shagon Kasuwanci da ke Jihar Ondo
Ondo - Wani da ake kyautata zaton ɗan daban siyasa ne ya harbi aƙalla mutum huɗu da bindiga a garin Idanre, hedkwatar karamar hukumar Idanre,...
Kwankwaso ya yi Karin Haske Kan Jita-Jitar Ficewar Shekarau Daga NNPP
Kwankwaso ya yi Karin Haske Kan Jita-Jitar Ficewar Shekarau Daga NNPP
Rabi'u Musa Kwankwaso, ya ce tsakaninsa da mutanen Sanata Ibrahim Shekarau babu wata rigima.
‘Dan takarar shugaban kasar na jam'iyyar NNPP ya shaidawa ‘yan jarida haka a wata hira da...
Bincike: A Cikin N431m da Magu ya Handame ya yi Amfani da Kudin Don...
Bincike: A Cikin N431m da Magu ya Handame ya yi Amfani da Kudin Don Biyan Wutar Lantarkin Gidan Gonarsa
Kwamitin Mai Shari'a Ayo Salami ya bankado yadda Ibrahim Magu, dakataccen shugaban EFCC ya handama daga cikin N431 miliyan ya biya...
Shugaban Karamar Hukuma a Jihar Anambra ya Shiga Hannu Kan Mutuwar Matarsa
Shugaban Karamar Hukuma a Jihar Anambra ya Shiga Hannu Kan Mutuwar Matarsa
Mbazulike Iloka, shugaban karamar hukumar Nnewi ta Arewa a Jihar Anambra yanzu yana hannun yan sanda.
Yan sanda sun kama Iloka ne a ranar Laraba 17 ga watan Agusta,...
‘Yan Sanda Sun Ceto Mutanen da ‘Yan Bindiga Suka Sace a Jihar Kwara
'Yan Sanda Sun Ceto Mutanen da 'Yan Bindiga Suka Sace a Jihar Kwara
Rundunar 'yan sanda ta ceto wasu mutanen da 'yan bindiga suka sace a jihar Kwara a jiya Talata 16 ga watan Agusta.
Kwamishinan 'yan sanda ya shawarci masu...
Tinubu ya Shiga Ganawa da Olusegun Obasanjo
Tinubu ya Shiga Ganawa da Olusegun Obasanjo
Ogun - Ɗan takarar shugaban kasa karkashin inuwar jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya dira gidan tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, da ke Abeokuta, jihar Ogun.
Daily Trust ta ce, Tinubu tare da...
Gwamna Matawalle ya Saka Sabuwar Doka kan Masu Aikata Fashi da Makami
Gwamna Matawalle ya Saka Sabuwar Doka kan Masu Aikata Fashi da Makami
Gwamnan jihar Zamfara ya ce ya samu mafita ga matsalar tsaro da ta addabi jihohin Arewa maso Yammacin Najeriya.
A daya daga cikin matakan, ya ce za a fara...
Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya ta Dakatar da Indiya
Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya ta Dakatar da Indiya
Hukumar Kwallon Kafa ta duniya ta dakatar da Indiya daga shiga harkar kwallon kafa nan take har sai yadda hali yayi.
FIFA ta ce ta dauki matakin ne lura da karan tsaye...
Jam’iyyar PDP ce Sanadin Yajin Aikin da ASUU ke yi Yanzu – Festus Keyamo
Jam'iyyar PDP ce Sanadin Yajin Aikin da ASUU ke yi Yanzu - Festus Keyamo
Festus Keyamo, mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na APC ya ce jam'iyyar PDP ce sanadin yajin aikin da ASUU...