Dalilin da Yasa na Ajiye Aikina – Jami’in Diflomasiyyar Rasha
Dalilin da Yasa na Ajiye Aikina - Jami'in Diflomasiyyar Rasha
Wani jami'in diflomasiyyar Rasha ya ajiye aikinsa saboda mamayar da ƙasar ke yi a Ukraine, yana mai cewa abu ne da bai dace ba.
Boris Bondarev, ya ajiye mukamin nea ofishin...
Bincike ya Nuna Mayaƙan Jihadi na Amfani da Makaman Sojin Najeriya,Chadi da Nijar
Bincike ya Nuna Mayaƙan Jihadi na Amfani da Makaman Sojin Najeriya,Chadi da Nijar
Wani rahoto ya ce makamai da yawa da aka ƙwace daga hannun ƴan bindiga a Nijar sun fito ne daga rumbun ajiyar makamai na wasu ƙasashen Afrika,...
Gwamnoni Uku na PDP Sun Shiga Ganawar Sirri da Olusegun Obasanjo
Gwamnoni Uku na PDP Sun Shiga Ganawar Sirri da Olusegun Obasanjo
Ogun - Gwamnoni uku na jam'iyyar hamayya PDP sun shiga ganawar sirri da tsohon shugaban ƙasa a Najeriya, Olusegun Obasanjo, a Abeokuta, babban birnin jihar Ogun.
Daily Trust ta rawaito...
Babban Jigon APC a Zamfara ya Sauya Sheƙa Zuwa PDP
Babban Jigon APC a Zamfara ya Sauya Sheƙa Zuwa PDP
Yayin da jam'iyyar APC ke ganin ta fara gano bakin zaren rikicinta, wani jigo ya sauya sheƙa zuwa jam'iyyar PDP mai adawa
Tsohon babban daraktan First Bank PLc, Dakta Dauda Lawal,...
Maryam Abacha ta Maka Gwamnatin Jahar Kaduna a Gaban Kotu
Maryam Abacha ta Maka Gwamnatin Jahar Kaduna a Gaban Kotu
Matar tsohon shugaban kasan Najeriya na mulkin soji, Janar Sani Abacha, Hajiya Maryam Abacha ta maka gwamnatin jihar Kaduna a gaban kotu kan kwace wata kadarar mijinta da gwamnatin tayi...
Shugaba Buhari ya Gana da Iyalan Wadanda Suka Mutu Sanadiyyar Fashewar Nakiya a Kano
Shugaba Buhari ya Gana da Iyalan Wadanda Suka Mutu Sanadiyyar Fashewar Nakiya a Kano
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da ‘yan uwan wadanda suka mutu sakamakon fashewar nakiya da ya faru a Kano.
Shugaban wanda ya ziyarci Kano domin halartar...
‘Yan Bindiga Sun Kona Ofishin ‘Yan Sanda Tare da Kashe Mutane 4 a Anambra
'Yan Bindiga Sun Kona Ofishin 'Yan Sanda Tare da Kashe Mutane 4 a Anambra
Tsagerun ‘Yan bindiga a Anambra sun kashe mutane hudu a wani farmaki da suka kai wurare daba-daban a jihar.
Hakazalika, 'yan bindigar sun kona ofishin yan sanda...
Yadda Shugaban Makaranta ya Gudu da kuɗin WAEC ɗin ɗalibai a Jahar Edo
Yadda Shugaban Makaranta ya Gudu da kuɗin WAEC ɗin ɗalibai a Jahar Edo
Wani bidiyo da ya watsu a kafafen sada zumunta ya nuna yadda aka shanya wasu ɗalibai yayin da suka zo zana jarabawar WAEC.
Makasudin haka shi ne shugaban...
A Bada 100% na Kuri’unmu ga Rotimi Amaechi – Janar Buratai
A Bada 100% na Kuri’unmu ga Rotimi Amaechi - Janar Buratai
Janar Tukur Yusuf Buratai ya yi wa Rotimi Amaechi rakiya da ya gana da ‘Yan APC a jihar Borno.
Tsohon hafsun sojojin na kasa ya roki mutanensa su marawa Amaechi...
Ba Wasa Nake yi da Burina na Zama Shugaban Kasa ba – Tinubu ga...
Ba Wasa Nake yi da Burina na Zama Shugaban Kasa ba - Tinubu ga Sarakunan Gargajiya
Tsohon gwamnan jihar Legas, Tinubu ya bayyana bukatarsa ta son gaje Buhari, inda yace ba da wasa yake takara ba
Ya bayyana haka ne lokacin...