Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya Karrama Shugaban Hukumar NITDA Malam Kashifu Inuwa da Lambar...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya Karrama Shugaban Hukumar NITDA Malam Kashifu Inuwa da Lambar Yabo
A wani mataki na yabawa da ƙwazo, juriya, aiki tuƙuru, gami da ƙoƙarinsa na ciyar da Nageriya gaba kan harkokin fasahar zamani
Mai girma shugaban ƙasa,...
‘Iyaye Sun Maka Ɗansu a Gaban Kotu Kan Kin Haihuwa
'Iyaye Sun Maka Ɗansu a Gaban Kotu Kan Kin Haihuwa
Ma’auratan wadanda yan asalin kasar Indiya ne, sunce dan nasu ya yi aure tsawon shekaru shida amma har yanzu baya tunanin haihuwa tare da matarsa.
Rokon da suke yi a kotu...
Alherin da na Shirya Yiwa ‘Yan Najeriya Idan na Zama Shugaban Kasa – Saraki
Alherin da na Shirya Yiwa 'Yan Najeriya Idan na Zama Shugaban Kasa - Saraki
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP ya bayyana alherin da ya shirya yiwa 'yan Najeriya idan ya zama shugaban kasa.
Saraki ya ce idan aka zabe...
Ɗiyar Solomon Ewuga Ta Mutu Tare da Mutane 11 Sanadiyyar Hatsarin Jirgi
Ɗiyar Solomon Ewuga Ta Mutu Tare da Mutane 11 Sanadiyyar Hatsarin Jirgi
Ɗiyar tsohon ministan Abuja kuma jigo a PDP, Solomon Ewuga, da ke aikin tuƙin jirgin sama ta mutu tare da wasu mutum 11 a haɗarin jirgi.
Bayanai sun nuna...
Buhari ya Umarci Gwamnan Babban Bankin Najeriya ya yi Murabus: Emefiele ya yi Martani...
Buhari ya Umarci Gwamnan Babban Bankin Najeriya ya yi Murabus: Emefiele ya yi Martani Kan Labarin
Gwamna Godwin Emefiele na Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce yana jin dadin duk wani wasan kwaikwayon da ke zagaye da burinsa na takara...
Batanci ga Annabi(S.A.W): An Kama Ɗaliban da Suka Kashe Ɗalibar Kwalejin Ilimin Shehu Shagari
Batanci ga Annabi(S.A.W): An Kama Ɗaliban da Suka Kashe Ɗalibar Kwalejin Ilimin Shehu Shagari
A yau ne wani bidiyo ya karade kafafen sada zumunta inda wasu matasa suka kashe tare da kone wata daliba a Sokoto.
Lamarin ya faru ne sakamakon...
Bam ya Tashi a Jahar Kogi
Bam ya Tashi a Jahar Kogi
Kogi- Akalla mutum uku ake fargabar sun rasa rayuwarsu kuma wasu da dama suka jikkata yayin da wani Bam ya tashi a Kabba, jihar Kogi da daren ranar Laraba.
Daily Trust ta rahoto cewa lamarin...
An Kama Kansila Dauke da Bindiga Kirar AK-47 a Jahar Kaduna
An Kama Kansila Dauke da Bindiga Kirar AK-47 a Jahar Kaduna
Jami’an tsaro sun kama wani mutumi yana rike da bindiga a yankin dajin Galadimawa a Kaduna.
Bincike ya nuna wannan Bawan Allah da aka cafke yana kan kujerar Kansila ne...
Dalilin da Yasa ba za mu Binciki Masu Siyan Fom Din Takara na N100m...
Dalilin da Yasa ba za mu Binciki Masu Siyan Fom Din Takara na N100m ba - Fadar Shugaban Kasa
Fadar shugaban kasa ta magantu a kan dalilin da yasa Shugaba Muhammadu Buhari ba zai iya bincikar masu siyan fom din...
Trader Moni: Taimakon ‘Yan Kasuwa Don Cika Burin su
Trader Moni: Taimakon 'Yan Kasuwa Don Cika Burin su
Kariyar zamantakewa hanya ce mai bangarori daban-daban da bangarorin horo daban-daban wanda ke bayar da gudummawa.
kwarai da gaske, wajan ganin cewa an rage talauci, da inganta manufofin gwamnati don ci gaba...