Batanci ga Annabi(S.A.W) : An Rufe Kwalejin Ilmin Shehu Shagari
Batanci ga Annabi(S.A.W) : An Rufe Kwalejin Ilmin Shehu Shagari
Hukumomi a kwalejin ilmin Shehu Shagari sun umurci dukkan daliban makarantar su koma gida.
Jawabi ya nuna cewa an rufe kwalejin ilmin har ila ma sha'aLLahu sakamakon abinda ya faru da...
Shugaba Buhari ya Umarci Shugabannin Hukumomi, Sansan Ma’aikatu, Jakadun Najeriya da su yi Murabus
Shugaba Buhari ya Umarci Shugabannin Hukumomi, Sansan Ma'aikatu, Jakadun Najeriya da su yi Murabus
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya umarci gwamnan CBN ya yi murabus daga kujerarsa idan zai nemi takara.
Bayan umarnin ministoci, wata takarda da Sakataren gwamnati ya fitar...
Batanci ga Annabi Muhammad(S.A.W): Daliban Kwalejin Ilimin Shehu Shagari Sun Kashe Daliba
Batanci ga Annabi Muhammad(S.A.W): Daliban Kwalejin Ilimin Shehu Shagari Sun Kashe Daliba
Sokoto- An kashe wata dalibar kwalejin ilmin Shehu Shagari dake jihar Sokoto bisa zargin batanci ga Annabi Muhammadu (tsira da amincin Allah su tabbata gareshi)
21st CENTURY CHRONICLE ta...
Tsoma Baki a Siyasa ba Aikin mu ba ne – Sarkin Bauchi ga Osinbajo
Tsoma Baki a Siyasa ba Aikin mu ba ne - Sarkin Bauchi ga Osinbajo
Sarkin Bauchi ya fitar da sanarwa ta musamman bayan ziyarar da Yemi Osinbajo ya kawo masa.
Hakan ya zama dole bayan an fara rade-radin Alhaji Rilwan Suleiman...
Bukola Saraki ya Bayyana Aniyarsa ta Tsayawa Takarar Shugaban Kasa a Zaben 2023
Bukola Saraki ya Bayyana Aniyarsa ta Tsayawa Takarar Shugaban Kasa a Zaben 2023
Bukola Saraki, tsohon shugaban majalisar dattawa ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a hukumance, TheCable ta rawaito.
Saraki ya bayyana aniyarsa ne a wani taron karin...
Sunayen Sojoji 6 da ‘Yan Bindiga Suka Kashe a Taraba
Sunayen Sojoji 6 da 'Yan Bindiga Suka Kashe a Taraba
Yan bindiga sun kashe sojoji shida yayin da suke hanyar su ta zuwa wurin da aka kai hari a Tati, wani ƙauye da ke karamar hukumar Takum, a cewar Kakakin...
Shekarau ya ki Bari ya Zauna da Gawuna
Shekarau ya ki Bari ya Zauna da Gawuna
Mataimakin Gwamnan jihar Kano, Nasiru Gawuna ya je gidan Ibrahim Shekarau da nufinsu hadu.
Haka Gawuna ya bar gidan cikin dare ba tare da ya ga Shekarau ba, alamun ya shiya barin APC.
Tsohon...
Gwamna Ben Ayade ya Raba Kafa Gabanin Zaben Fidda Gwani da Babban Zaben 2023
Gwamna Ben Ayade ya Raba Kafa Gabanin Zaben Fidda Gwani da Babban Zaben 2023
Gwamna Ben Ayade na Kuros Riba ya yanke shawarar raba kafa gabanin fidda gwani da babban zaben 2023.
Matashi kuma hazikin gwamnan wanda dan takarar shugaban kasa...
Zaben 2023 Zai Yiwu Kuwa? – Samuel Oluyemisi Falae
Zaben 2023 Zai Yiwu Kuwa? - Samuel Oluyemisi Falae
Samuel Oluyemisi Falae ya na ganin zai yi wahala INEC ta iya shirya zabe da kyau a shekarar badi.
Cif Olu Falae ya ce a halin yanzu abubuwa sun tabarbare a Najeriya,...
Idan Kashifu ya ce ba Zai yi Takara ba Ina Kira ga Mutanen Jigawa...
Idan Kashifu ya ce ba Zai yi Takara ba Ina Kira ga Mutanen Jigawa su Kai Shi Kotu - Shugaban Kungiyoyin Arewa
Biyo bayan ɗumbin managartan ayyukan raya ƙasa da gina al'umma da ya yi tsawon shekaru uku a matsayin...