Barin Barcelona Abune Mai Wahala a Wurina – Lionel Messi

0
Barin Barcelona Abune Mai Wahala a Wurina - Lionel Messi   Barcelona, Spain - Tauraron ɗan kwallon kafa na duniya, Lionel Messi, ya bayyana cewa baya son barin Barcelona, kamar yadda dailytrust ta ruwaito. A jawabin bankwana da ɗan wasan ya yi...

Kungiyar Tuntuba ta Arewa ta Koka Kan Yadda Gwamnati Ke Tafiya Kan Fannin Tsaro

0
Kungiyar Tuntuba ta Arewa ta Koka Kan Yadda Gwamnati Ke Tafiya Kan Fannin Tsaro   Kungiyar tuntuba ta Arewa ta ce shugaba Buhari ya kasance abin kunya ga 'yan Arewa. Kungiyar ta bayyana haka ne yayin da ta ke koka yadda gwamnatin...

Cutar Kwalara ta Hallaka Mutane 60 a Jahar Katsina

0
Cutar Kwalara ta Hallaka Mutane 60 a Jahar Katsina   Cutar amai da gudawa wacce aka fi sani da kwalara ta hallaka aƙalla mutum 60 a jahar Katsina. Kwamishinan lafiya na jahar, Yakubu Nuhu Danja, shine ya bayyana haka a wurin taron...

Dakile Hare-Haren ‘Yan Bindiga: Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu a Jahar Kaduna

0
Dakile Hare-Haren 'Yan Bindiga: Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu a Jahar Kaduna   Rundunar sojojin ƙasa ta Operation Save Haven ta samu nasarar dakile hare-haren yan bindiga da dama a Kaduna. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida, Samuel Aruwan, shine ya bayyana...

Shugaban Hafsun Sojoji Kasa ya Bukaci Jami’an da ke Aikin Tantance Daukar Sababbin Sojoji...

0
Shugaban Hafsun Sojoji Kasa ya Bukaci Jami'an da ke Aikin Tantance Daukar Sababbin Sojoji da su Kasance Masu Gaskiya da Adalci Shugaban hafsun sojoji ya ziyarci sansanin tantance daukar ma'aikata a dajin Falgore da ke Kano. Ya bukaci jami'an da ke...

Tsohon Shugaban Kasar Najeriya, Obasanjo ya Kai Ziyara Jamhuriyar Benin a Boye

0
Tsohon Shugaban Kasar Najeriya, Obasanjo ya Kai Ziyara Jamhuriyar Benin a Boye   An gano yadda tsohon shugaban kasar Najeriya ya kai ziyara a boye zuwa jamhuriyar Benin a makon farko na watan Augustan 2021. Labarai sun bayyana akan yadda tsohon shugaban...

Sassa 20 da Ake sa Ran su Zama Sababbin Jahohi a Najeriya

0
Sassa 20 da Ake sa Ran su Zama Sababbin Jahohi a Najeriya   Majalisar dattawa ta karbi rahoton koke daga yankuna daban-daban na Najeriya kan gyara kudin tsarin mulki. A halin yanzu, an ware wasu sassa 20 da ake sa ran su...

‘Yan Boko da Masu Fada Aji Sune Matsalar Najeriya – Sarkin Musulmai

0
'Yan Boko da Masu Fada Aji Sune Matsalar Najeriya - Sarkin Musulmai   Sarkin musulmi ya bayyana cewa, 'yan boko su ne matsalar Najeriya a halin da ake ciki. Ya bayyana haka ne a jahar Gombe yayin wani taron da ya gudana...

Abba Kyari ba Zai Shiga Amurka ba Har Sai Kotu ta Yanke Hukunci –...

0
Abba Kyari ba Zai Shiga Amurka ba Har Sai Kotu ta Yanke Hukunci - Ministan Shari'a Ministan shari’a, Abubakar Malami ya tabo batun zargin da ke kan Abba Kyari. Abubakar Malami ya ce akwai yarjejeniya tsakanin kasar Amurka da Najeriya. Minista ya...

‘Yan Bindiga Sun Sace Shugaban Jam’iyyar APC na Jahar Neja

0
'Yan Bindiga Sun Sace Shugaban Jam'iyyar APC na Jahar Neja Wasu yan bindiga sun sace shugaban jam'iyyar APC mai mulki na wata shiyya a jahar Neja ranar Asabar. Rahotanni sun bayyana cewa ɓarayin sun sace Aminu Bobi, shugaban APC na shiyyar...