Dakarun Sojoji Sun Hallaka Hatsabibin ‘Dan Ta’adda, Junaidu Fasagora da Mayakansa
Dakarun Sojoji Sun Hallaka Hatsabibin 'Dan Ta'adda, Junaidu Fasagora da Mayakansa
Kasurgumin dan ta'adda a jihar Zamfara ya gamu da ajalinsa bayan dakarun sojoji sun hallaka shi da nayaƙansa.
Rundunar sojojin ta bayyana nasarar da ta samu inda ta murjushe hatsabibin...
Dangote ya Kaddamar da Tallafin Rabon Abinci na N15bn
Dangote ya Kaddamar da Tallafin Rabon Abinci na N15bn
A wani mataki na rage radadin talauci a tsakanin al'umma, gidauniyyar Dangote ta kaddamar da tallafin rabon abinci na kasa a jihohin kasar nan inda mutane miliyan daya suka amfana.
Alhaji Aliko...
Ƴan Sanda Sun Dakile Yunkurin Garkuwa a Katsina, Sun Ceto Ma’aurata
Ƴan Sanda Sun Dakile Yunkurin Garkuwa a Katsina, Sun Ceto Ma'aurata
Rundunar ƴansandan jihar Katsina ta ce ta dakile wani yunkurin garkuwa da mutane, inda suka ceto mutane da lamarin ya so ya ritsa da su.
Wata sanarwa da mai magana...
Kungiyoyin da Suke Taimakawa Ta’addanci a Najeriya
Kungiyoyin da Suke Taimakawa Ta’addanci a Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta fitar da sunayen mutum 15 waɗanda ta ce ana zargin su da taimakawa ta’addanci a ƙasar.
Hakan na kunshe ne cikin rahoton da hukumar tattara bayanan sirri kan sha’anin kuɗi a...
Gwamnatin Najeriya ta sa Hannu Kan Gina Cibiyar Wutar Lantarki Mai Amfani da Ruwa...
Gwamnatin Najeriya ta sa Hannu Kan Gina Cibiyar Wutar Lantarki Mai Amfani da Ruwa da Rana
Gwamnatin Najeriya ta sa hannu kan wata yarjejeniyar gina cibiyar samar da wutar lantarki mai amfani da ruwa da hasken rana da za ta...
Ya Kamata mu Zama Masu Gaskiya Dangane da Albarkatun da Allah ya ba mu...
Ya Kamata mu Zama Masu Gaskiya Dangane da Albarkatun da Allah ya ba mu - Remi Tinubu
Uwargidan shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu, ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su tashi don ƙara shiga harkar noma, inda ta ce...
Abubuwan da ke Kawo Tangarɗa a Yunƙurin Inganta Wutar Lantarki a Najeriya
Abubuwan da ke Kawo Tangarɗa a Yunƙurin Inganta Wutar Lantarki a Najeriya
Wata matsala da ƴan Najeriya ke fama da ita tsawon shekaru ita ce rashin tsayayyiyar wutar lantarki abin da ke shafar harkokin yau da kullum da kuma na...
Bayan Wanke Ido da Fitsari: Mutum ya Kamu da Makanta
Bayan Wanke Ido da Fitsari: Mutum ya Kamu da Makanta
Wani mutum a Mozambique ya makance bayan ya yi amfani da maganin gargajiya da fitsari wajen warkar da ciwon ido.
Mutumin mai suna Babu Aiuba yana jinya a babban asibitin Quelimane...
Direba ya Yanke Jiki ya Mutu Yana Tsaka da Tuka Dalibai
Direba ya Yanke Jiki ya Mutu Yana Tsaka da Tuka Dalibai
Mahukuntan jami'ar Ilorin da ke jihar Kwara sun shiga cikin damuwa sakamakon mutuwar wani direba.
Direban, yayin da yake kai wasu ɗalibai zuwa harabar jami’ar, ya rasa ransa bayan kwatsam...
Kungiyoyin Arewa Sun Soki Majalisa Kan Dakatar da Abdul Ningi
Kungiyoyin Arewa Sun Soki Majalisa Kan Dakatar da Abdul Ningi
Kungiyoyin da ke magana da masu rajin kare Arewacin Najeriya suna tare da Sanatan Bauchi ta tsakiya, Abdul Ningi.
An dakatar da ‘dan siyasar daga majalisar dattawa bayan ikirarin an yi...