Jerin Kasuwannin da za a Samu Kayan Abincin Cikin Rahusa a Legas
Jerin Kasuwannin da za a Samu Kayan Abincin Cikin Rahusa a Legas
Yayin da ake fama da tsadar kayan abinci a jihar Legas, gwamnatin jihar ta bude kasuwanni da za a siyar da kaya mai sauki.
Gwamnatin ta shirya bude kasuwannin...
An Buƙaci Shugaban NLC, Joe Ajaero da ya yi Murabus
An Buƙaci Shugaban NLC, Joe Ajaero da ya yi Murabus
Babban taron da jam’iyyar Labour Party (LP) ke shirin yi a birnin Umuahia na jihar Abia ya haifar da sabon faɗa tsakanin jam’iyyar da ƙungiyar NLC.
Rikicin ya ɓarke ne tsakanin...
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Manyan Jami’an Sojoji 22 a Jihar Delta
'Yan Bindiga Sun Hallaka Manyan Jami'an Sojoji 22 a Jihar Delta
Wasu ƴan bindiga sun yi wa sojoji kwanton ɓauna a ƙauyen Okuoma da ke ƙaramar hukumar Ughelli ta Kudu a jihar Delta, inda suka kashe da dama daga cikinsu.
Rundunar...
Watan Ramadan: Ana Ci gaba da Fafatawa a Khartoum
Watan Ramadan: Ana Ci gaba da Fafatawa a Khartoum
Alamu sun nuna cewa tsagaita wuta a watan Ramadan a Sudan zai yi wahala bayan sojojin ƙasar sun sanar da cewa sun sake ƙwato shelkwatar gidan labarai na kasar da ke...
Na ji Bakin Cikin Dakatar da Sanata Abdul Ningi – Gwamna Bala
Na ji Bakin Cikin Dakatar da Sanata Abdul Ningi - Gwamna Bala
Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammad ya nuna damuwarsa kan matakin da majalisar dattawan Najeriya ta ɗauka na dakatar da sanata mai wakiltar Bauchi ta tsakiya a majalisar dattawan...
Dakarun Isra’ila Sun Kai Hari Cibiyar Raba Tallafi ta Rafah – MDD
Dakarun Isra'ila Sun Kai Hari Cibiyar Raba Tallafi ta Rafah - MDD
Hukumar kula da 'yan gudun jihirar Falasɗinawa ta Majalisar Dinkin Duniya UNRWA ta ce an kashe ɗaya daga cikin ma'aikan hukumar tare da raunata wasu mutum 22 a...
Ba za mu Biya kuɗi ba a Matsayin Fansa ga Mahara don Sakin ɗaliban...
Ba za mu Biya kuɗi ba a Matsayin Fansa ga Mahara don Sakin ɗaliban Kuriga - Gwamnatin Tarayya
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya sake jaddada umarninsa ga jami'an taron ƙasar da su yi duk mai yiwuwa don kuɓutar da ɗaliban...
Hatsaniya ta Janya ƙone-ƙone a Kasuwar Wuse da ke Abuja
Hatsaniya ta Janya ƙone-ƙone a Kasuwar Wuse da ke Abuja
Wata hatsaniya da ta faru tsakanin rundunar tsaftace Abuja ta 'Taskforce' da ƴan kasuwar Wuse da ke Abuja ta janyo ƙone-ƙonen shaguna da mutuwar wani matashi da yammacin ranar Talata.
Lamarin...
Jami’an Tsaro Sun Kama Gungun Miyagu a Jihar Anambra
Jami'an Tsaro Sun Kama Gungun Miyagu a Jihar Anambra
Jami'an ƴan sanda sun kama wani gungun masu aikata miyagun laifuka a ƙaramar hukumar Idemili ta Kudu a jihar Anambra.
Ƴan sandan na rangadi ne tare da ƴan sintiri lokacin da suka...
WTO ta ƙaddamar da Cibiyar Tabbatar da Ingancin Abinci a Najeriya
WTO ta ƙaddamar da Cibiyar Tabbatar da Ingancin Abinci a Najeriya
Ƙungiyar cinikayya ta duniya WTO ta ƙaddamar da wata cibiyar haɓaka kasuwanci a Najeriya domin tabbatar da ingancin abinci.
Cibiyar wani shiri ne na duniya da ke neman haɓaka hanyoyin...