Dr Mu’azu Babangida Aliyu: Jam’iyyar PDP ta Dakatar da Tsohon Gwamnan Jahar Niger

0
Dr Mu'azu Babangida Aliyu: Jam'iyyar PDP ta Dakatar da Tsohon Gwamnan Jahar Niger   Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, reshen jahar Niger ta dakatar da tsohon gwamna Dr Mu'azu Babangida Aliyu. Jam'iyyar ta ce sanar da dakarwar ne a ranar Litinin a...

Kano Waje ne Mai Matukar Muhimmanci Domin Nan ne Gidan Masu Akida ta Ci...

0
Kano Waje ne Mai Matukar Muhimmanci Domin Nan ne Gidan Masu Akida ta Ci Gaban Kasa - Osinbajo   Mataimakin shugaban kasa ya nemi masu kira ga wargajewar kasar da su sake tunani. Osinbajo yayi wannan kiran yayin gabatar da jawabin sa...

Gwamna Ganduje ya Shawarci ‘Yan Najeriya da Su Koma ga ALLAH

0
Gwamna Ganduje ya Shawarci 'Yan Najeriya da Su Koma ga ALLAH   Gwamna Ganduje na jahar Kano ya shawarci 'yan Najeriya da su koma ga Allah. Ganduje ya yi wannan kira ne a wani taron tunawa da ranar haihuwar Bola Tinubu. Ya kuma...

Yadda Kimanin Mutane 50 Suka Rasa Rayukansu a Jahar Legas

0
Yadda Kimanin Mutane 50 Suka Rasa Rayukansu a Jahar Legas   Kimanin mutane 50 ne aka ruwaito sun rasu bayan hallartar casun birthday a jahar Legas. Wani dan damfara ta intanet wato Yahoo Boy ne ya hada casun a Legas a cewar...

‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Fasinjoji Uku a Jahar Osun

0
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Fasinjoji Uku a Jahar Osun Wasu 'yan bindiga sun yi awon gaba da fasinjoji uku a garin Osun dake kan babbar hanyar Ufe-Ilesha, jahar Osun. An bayyana ɗaya daga cikin waɗan da suka sace da suna...

NARD: Kungiyar Likitoci Za ta Shiga Yajin Aiki

0
NARD: Kungiyar Likitoci Za ta Shiga Yajin Aiki   Ƙungiyar Likitocin ƙasar nan NARD ta bayyana cewa zata tsunduma cikin yajin aiki matuƙar gwamnati bata biya su haƙƙokin su ba. Ƙungiyar ta baiwa gwamnati wa'adi zuwa ƙarshen watan Maris ta yi abinda...

Fatawowin Malamai Akan Kayan Ɗaki Akan wa Yake?

0
Fatawowin Malamai Akan Kayan Ɗaki Akan wa Yake?   WA YA KAMATA YA YI KAYAN ƊAKI? An daɗe ana kai ruwa rana tsakanin ma'aurata akan waye yake da alhakkin yiwa mace kayan ɗaki? Mijin ta ko ita amaryar daga cikin sadaƙin ta?...

Bama Goyan Bayan Ballewa Daga Najeriya – Kungiyar BRAC

0
Bama Goyan Bayan Ballewa Daga Najeriya - Kungiyar BRAC   Kungiyar BRAC a kudu maso kudu ta bayyana cewa ba ta goyon bayan ballewa daga Najeriya. Kungiyar ta bayyana bata tare da haramtacciyar kungiyar nan ta fafutukar kafa kasar Biafra. Kodinetan kungiyar ta...

Bukola Saraki ya Bawa Jam’iyyar PDP Shawara Yadda Zata Jawo Hankalin Matasa

0
Bukola Saraki ya Bawa Jam'iyyar PDP Shawara Yadda Zata Jawo Hankalin Matasa   Kwamitin NRSC ya ba NWC shawarar a cirewa matasa nauyin sayen fam. Bukola Saraki ya ce a bar wa ‘yan kasa da 35 ne kujerar shugaban matasa. Saraki ya na...

Dan Shekara 41 Ya Kai Iyayensa Kotu Kan Rashin Daukar Nauyinsa Har Mutuwa

0
Dan Shekara 41 Ya Kai Iyayensa Kotu Kan Rashin Daukar Nauyinsa Har Mutuwa Wani marar aiki mai shekara 41 da ya kammala digirinsa a Jami’ar Oxford ta kasar Birtaniya, ya kai iyayensa kotu kan yunkurinsu na dakatar da ci gaba...