IPOB: Rundunar ‘Yan Sanda ta Kama Mambobin ƙungiyar 16 da Bindigu da Bama-Bamai

0
IPOB: Rundunar 'Yan Sanda ta Kama Mambobin ƙungiyar 16 da Bindigu da Bama-Bamai   Wasu da ake zargin mambobin IPOB ne dake da hannu wajen ta'addanci a yankin kudu maso gabashin Najeriya sun faɗa komai hukunar yan sanda. Rundunar 'Yan sanda ta...

Atiku Abubakar ya Shawarci Gwamnatin Shugaba Buhari Kan Matsalar Aikin yi

0
Atiku Abubakar ya Shawarci Gwamnatin Shugaba Buhari Kan Matsalar Aikin yi Tsohonn mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya shawarci gwamnatin Buhari Ya lissafo wasu hanyoyi uku da gwamnatin ya kamata ta bi a magance matsalar rashin aikin yi Wasu 'yan Najeriya...

Gobara ta Tashi a Kusa da Masallacin Annabi Muhammad(SAW) a Birnin Madina

0
Gobara ta Tashi a Kusa da Masallacin Annabi Muhammad(SAW) a Birnin Madina   Gobara ta tashi a wasu gine-gine da ke kusa da masallacin Annabi Muhammad (SAW) a birnin Madina. Shafin Haramain Sharifain ya ruwaito cewa an yi nasarar kashe gobarar cikin...

Hukumar NDLEA ta kama Tsoho Mai Shekaru 70 da Yake Safarar Miyagun Kwayoyi

0
Hukumar NDLEA ta kama Tsoho Mai Shekaru 70 da Yake Safarar Miyagun Kwayoyi Hukumar NDLEA ta kame wani tsoho dake jigilar kai wa 'yan ta'adda a Najeriya muggan kwayoyi. Hukumar ta kuma dira wata katafariyar gonar taba a wani yankin jahar...

kuɗin Corona: Ka Binciki Gwaman Kogi Kan Yadda Akai da N4.5b – SERAP ga...

0
kuɗin Corona: Ka Binciki Gwaman Kogi Kan Yadda Akai da N4.5b - SERAP ga Shugaba Buhari   Ƙungiyar dake fafutukar kare haƙƙin Bil'adama SERAP ta roki shugaba Buhari ya gudanar da binciki kan yadda aka kashe 4.5 Biliyan na COVID19 a...

Yaki da Rashin Gaskiya Nauyi ne da Bai Kamata a Bar wa Jami’an Hukumar...

0
Yaki da Rashin Gaskiya Nauyi ne da Bai Kamata a Bar wa Jami’an Hukumar EFCC Kadai ba - Abdulrasheed Bawa   Abdulrasheed Bawa ya ce EFCC za ta bi doka muddin yana shugaban hukumar. Bawa ya ce zai ajiye mukaminsa da zarar...

Kashi 95% na Kuri’un Jahar Kano a 2023 Tinubu Za’a Kadawa – Abdullahi Yanshana

0
Kashi 95% na Kuri'un Jahar Kano a 2023 Tinubu Za'a Kadawa - Abdullahi Yanshana   Yayinda ake shirin murnar ranar haihuwarsa, Tinubu na cigaba da samun goyon baya. Tun yanzu, an fara shirye-shiryen takaran zaben shugaban kasa a 2023. Ana hasashen cewa mulki...

Shugaban Jam’iyyar PDP da Sauran Shugabannin Jam’iyyar a Jahar Ebonyi Sun Koma APC

0
Shugaban Jam'iyyar PDP da Sauran Shugabannin Jam'iyyar a Jahar Ebonyi Sun Koma APC Onyekachi Nwebonyi, shugaban jam'iyyar PDP a jahar Ebonyi ya koma APC. Suma sauran shugabannin jam'iyyar sun dunguma sun sauya sheka zuwa APC. Anyi bikin sauya sheƙan ne a filin...

Bayan Gyara: ‘Yan Boko Haram Sun Kara Lalata Wutar Lantarkin Maiduguri

0
Bayan Gyara: 'Yan Boko Haram Sun Kara Lalata Wutar Lantarkin Maiduguri Kimanin awanni 48 bayan gyara wutan birnin Maiduguri da kamfanin TCN tayi, yan ta'addan Boko Haram sun sake lalata wayoyin isar da lantarki na Damaturu-Maiduguri. Daily Trust ta ruwaito cewa...

Tinubu: Jagoran Jam’iyyar APC Ya Yanke Jiki ya Fadi a Arewa House

0
Tinubu: Jagoran Jam'iyyar APC Ya Yanke Jiki ya Fadi a Arewa House   Wani bidiyo da ke nuna lokacin da Bola Ahmed Tinubu ya yanke jiki ya fadi ya janyo cece-kuce tsakanin yan Nigeria. Jagoran na kasa na jam'iyyar APC ya fadi...