Zuwa Gidan Yari Wani Bangare ne na Rubutun Rayuwata – Sanata Orji Kalu
Zuwa Gidan Yari Wani Bangare ne na Rubutun Rayuwata - Sanata Orji Kalu
Sanata Orji Uzor-Kalu ya bayyana cewa shiga gidan yari wani abu ne da ya canza masa rayuwa.
Tsohon gwamnan na jahar Abia ya ce yana daga cikin kaddararsa...
Jam’iyyar APC na Kokarin Ganin ta ci Gaba da Mulki a Kalla na Tsawon...
Jam'iyyar APC na Kokarin Ganin ta ci Gaba da Mulki a Kalla na Tsawon Shekaru 32 - Gwamnan Jahar Yobe
Gwamnan jahar Yobe ya bayyana manufar jam'iyyar APC ta kasan cewa a mulki har shekaru 32.
Ya bayyana cewa, jam'iyyar na...
Sojojin Najeriya Sun Bankado Wata Haramtacciyar Matatar Man Fetur Dake Aiki a Jahar Abia
Sojojin Najeriya Sun Bankado Wata Haramtacciyar Matatar Man Fetur Dake Aiki a Jahar Abia
Sojojin Najeriya sun bankado wata haramtacciyar matatar man fetur dake aiki a jahar Abia.
Sojojin sun afkawa matatar, yayin da suka lalata ta suka kuma fatattaki ma'aikatanta...
Jahar Ondo ta yi Rashin Tsohon Dan Majalisa, Akpoebi Lubi
Jahar Ondo ta yi Rashin Tsohon Dan Majalisa, Akpoebi Lubi
Jahar Ondo ta yi rashin daya daga cikin tsoffin ‘yan majalisar ta, Akpoebi Lubi, sakamakon hatsarin mota.
Lubi ya rasa ran sa ne a ranar Talata, 23 ga Maris, bayan afkuwar...
Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta Kama Mutumin da yake Kaiwa ‘Yan Bindigan Zamfara...
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Kano ta Kama Mutumin da yake Kaiwa 'Yan Bindigan Zamfara Babura
An samu gagarumin nasara wajen yaki da yan bindigan da suka addabi Arewacin Najeriya.
Jami'an yan sanda sun damke mutumin da ke kaiwa yan bindigan babura.
An...
An gurfanar da ‘Yan Boko Haram Fiye da 1,000 – Lucky Irabor
An gurfanar da 'Yan Boko Haram Fiye da 1,000 - Lucky Irabor
Rundunar sojojin Nigeria ta ce a kalla yan Boko Haram 500 suna daure a gidan yari
Rundunar ta ce wasu daga cikinsu an yanke musu hukuncin dauri har na...
Anyi wa Mutane Miliyan 36 Rijistar Jam’iyyar APC a Fadin kasar nan – Gwamna...
Anyi wa Mutane Miliyan 36 Rijistar Jam'iyyar APC a Fadin kasar nan - Gwamna Badaru
Gwamna Badaru Abubakar na jihar Jigawa ya tabbatar da cewa za a yi taron jam'iyyar APC a watan Yuni
Kamar yadda ya sanar da manema labarai,...
‘Yan Banga a Jahar Ondo Sun kama Shanu Sama da 300
'Yan Banga a Jahar Ondo Sun kama Shanu Sama da 300
A karo na biyu, 'yan bangan Amotekun sun sake kame wasu shanu da suka haura 300 a Ondo
A baya an kame shanu sama da 100 a kan hanyar Akure...
Gwamnatin Tarayya Ta karbo Bashin Naira Biliyan daya Karkashin Ma’aikatar Kasuwanci
Gwamnatin Tarayya Ta karbo Bashin Naira Biliyan daya Karkashin Ma'aikatar Kasuwanci
Gwamnatin Najeriya ta karbo bashin makudan kudade don tallafawa kananan masana'antu
Gwamnatin ta bayyana hakan a matsayin kokarin farfado da tattalin arzikin kasar da ya suma
An karbo bashin ne karkashin...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Kama Wadanda Ake Zargi da Kai wa Gwamnan Jahar Benue...
Rundunar 'Yan Sanda ta Kama Wadanda Ake Zargi da Kai wa Gwamnan Jahar Benue Hari
Rundunar yan sanda ta kama masunta yan kabilar jukun su uku kan zargin hannu cikin harin da aka kai wa tawagar Gwamna Samuel Ortom na...





















