Ta’addanci da Garkuwa da Mutane: Rundunar Sojoji ta Tura Dakarun Sojoji Mata 300 Hanyar...

0
Ta'addanci da Garkuwa da Mutane: Rundunar Sojoji ta Tura Dakarun Sojoji Mata 300 Hanyar Abuja-Kaduna   Rundunar sojoji ta tura rundunar dakarunta mata zalla 300 zuwa babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna. Gwamnan jahar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya jagoranci tawagar jami'an gwamnatinsa domin...

Muna Cikin Wani Mawuyacin Yanayi – Shugaba Buhari ga Sababbin Hafsoshin Tsaro

0
Muna Cikin Wani Mawuyacin Yanayi - Shugaba Buhari ga Sababbin Hafsoshin Tsaro A yau ne shugaban kasa ya yi zama da sababbin shugabannin sojoji a Aso Villa. Wannan ne karon farko da Muhammadu Buhari ya hadu da sababbin hafsoshin. Buhari ya yi...

Gwamnatin Tarayya ta Fara Raba Tallafin Kudi ga Matan Jahar Kaduna

0
Gwamnatin Tarayya ta Fara Raba Tallafin Kudi ga Matan Jahar Kaduna   Gwamnatin tarayya ta fara raba wa matan jahar Kaduna kudin tallafi N20,000. An bayyana cewa, za a tallafawa matan ne a fadin kananan hukumomi 23 a jahar Kaduna. Gwamnatin jahar Kaduna...

Yadda Kasar Sin Ke Yiwa ‘Yan Kasar Gwajin Cutar Sarkewar Numfashi

0
Yadda Kasar Sin Ke Yiwa 'Yan Kasar Gwajin Cutar Sarkewar Numfashi   Gwamnatin kasar Sin ta fara yiwa mazauna Beijing gwajin Korona ta dubura. Ana bukatar tura auduga cikin duburan mutum na tsawon inci daya. Za'a juya audugar ciki akalla sau biyu cikin...

Bayan Nada Sababbin Hafsoshin Tsaro: Sojojin Najeriya Sun Wargaza Sansanin ‘Yan Boko Haram

0
Bayan Nada Sababbin Hafsoshin Tsaro: Sojojin Najeriya Sun Wargaza Sansanin 'Yan Boko Haram   Sojojin Najeriya sun afkawa sansanin 'yan ta'addan Boko Haram a dajin Sambisa. Harin ya biyo bayan sa'o'i kadan da aka nada sabbin hafsoshin sojojin Najeriya. Sojojin sun bayyana cewa...

Jawabin Gwamnan Jahar Borno Kan naɗa Sababbin Hafsoshin Tsaro da Shugaba Buhari ya yi

0
Jawabin Gwamnan Jahar Borno Kan naɗa Sababbin Hafsoshin Tsaro da Shugaba Buhari ya yi   Gwamna Babagana Umara  Zulum ya bayyana jin dadin sa da nada sabbin hafsoshin tsaro tare da godewa na baya. Gwamnan na Jahar Borno ya tabbatar da cewa...

Bill Gates ya Shawarci Gwamnatin Najeriya Kan Rigakafin Corona

0
Bill Gates ya Shawarci Gwamnatin Najeriya Kan Rigakafin Corona   Wani babban ba'amurke mai taimakon jama'a ya bai wa Najeriya shawara kan sayen rigakafin Covid-19. Ya bayyana cewa Najeriya ba ta bukatar sayen allurar a wannan lokaci da take fama da karancin...

Sokoto: Bakuwar Cuta ta Fara Kashe Mutane a Jahar

0
Sokoto: Bakuwar Cuta ta Fara Kashe Mutane a Jahar   Gwamnatin jahar Sokoto ta fidda wata sanarwa mai bayyana barkewar wata sabuwar cuta a wani fannin jahar. Sanarwar mai dauke da sa hannun gwamnan jahar ta bayyana cewa mutane hudu sun mutu...

Cutar Sarkewar Numfashi: Gwamnan Jahar Benue Ya Kamu da Cutar

0
Cutar Sarkewar Numfashi: Gwamnan Jahar Benue Ya Kamu da Cutar   Gwamnan jahar Benue, Samuel Ortom, ya shiga jerin gwamnonin Najeriya da suka kamu da cutar Coronavirus. Sakataren yada labaran gwamnan, Terver Akase, ya sanar da hakan ranar Laraba. Akase, a jawabin da...

Cutar Sarkewar Numfashi: Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Ranar Talata

0
Cutar Sarkewar Numfashi: Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Ranar Talata   Adadin masu kamuwa da Korona yana karuwa kullum tun da aka shiga sabuwar shekara. Kusan makonni uku a jere, yan Najeriya sama da 1000 ke kamuwa da Korona kullum. Gwamnatin...