Yadda Masana Cibiyar Nazarin Likitocin Najeriya Suka Siffanta Rigakafin Cutar Korona
Yadda Masana Cibiyar Nazarin Likitocin Najeriya Suka Siffanta Rigakafin Cutar Korona
Masana a Cibiyar Nazarin Likitocin Najeriya sun siffanta rigakafin Korona da hadari ga 'yan Najeriya.
Masanan sun ba da bayanin cewa, ba a san yanayin dadewar rigakafin a jiki ba.
Masanan...
Sanadiyyar Hatsarin Mutuwar Kanin Sarkin Daura
Sanadiyyar Hatsarin Mutuwar Kanin Sarkin Daura
Abin jimami ya samu Masarautar Daura da rashin kanin sarki Alhaji Umar Faruk Umar.
Kanin Sarkin ya rasu ne a wani hatsatin mota da ta afka dashi tare da wasu mutane biyu.
Mataimakin gwamnan jihar Katsina...
2023: Olusegun Osobe ya Bayyana Yankin da ‘Dan Takarar Shugaban Kasa Zai Fito
2023: Osobe ya Bayyana Yankin da 'Dan Takarar Shugaban Kasa Zai Fito
Tuni yan siyasa a kasar suka fara tattauna batun wanda zai shugabanci Najeriya bayan mulkin shugaba Buhari.
Tsohon gwamna, Olusegun Osoba, ya bayyana yarjejeniyar da shugabannin APC suka kulla...
Kwanturola na Kwastam ya yi Kira ga ‘Yan Kasuwa da su bi Ka’idojin Kasuwanci...
Kwanturola na Kwastam ya yi Kira ga ‘Yan Kasuwa da su bi Ka’idojin Kasuwanci da Ka’idojin Kariya.
Bayan sake bude iyayokin kasa, Kwastan ta jaddada cewa ta hana shigo da shinkafa.
Kwanturola na Kwastam mai kula da Sakkwato da Zamfara ya...
Kasar Sin Zata Taimakawa Kasar Najeriya da Magungunan Cutar Korona
Kasar Sin Zata Taimakawa Kasar Najeriya da Magungunan Cutar Korona
Najeriya ta na neman Sin ta taimaka mata da magungunan COVID-19.
Geoffery Onyeama ne ya bayyana haka bayan haduwa da Ministan Sin.
Gwamnatin Tarayya ta yaba da irin gudumuwar da kasar ta...
Gwamnatin Tarayya ta Kara Farashin Wutar Lantarki
Gwamnatin Tarayya ta Kara Farashin Wutar Lantarki
Bayan karin farashin wuta da akayi a Nuwambar 2020, an sake tafka wani karin.
Hukumar NERC ta ce nan da Yunin 2021 za ta kara wani karin kuma.
Yan Najeriya basu gama kokawa kan karin...
Farfasa Khalifa Dikwa ya Koka da Rashin Tsaro a Borno
Farfasa Khalifa Dikwa ya Koka da Rashin Tsaro a Borno
Mamba a kungiyar dattawan Borno, Farfesa Khalifa Dikwa ya koka a kan tsanantar rashin tsaro a Borno.
Ya tabbatar da cewa babu wani gari a jihar baya da Maiduguri da ke...
2021: Za’a Fara Rajistar Tafiya Aikin Hajji
2021: Za'a Fara Rajistar Tafiya Aikin Hajji
Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON) ta buɗe ƙasar rajistar aikin Hajjin 2021.
Hukumar ta bayyana sa ran ta cewa Saudiyya za ta iya ba da damar aikin Hajjin.
Hukumar ta umarci jihohi...
Kasar Iran ta Shriya Taimakawa Najeriya Wajen Yaki da Ta’addanci
Kasar Iran ta Shriya Taimakawa Najeriya Wajen Yaki da Ta'addanci
An yi bikin zagayowar shekara guda da kisan kwamamdan rundunar Quds na Iran, Qassem Soleimani.
Amurka ta dau alhakin kisan Qassem Soleimani yayin da ya isa kasar Iraqi.
Iran ta bayyana shirin...
Abubuwa Biyar da Suka fi Damun ‘Yan Najeriya
Abubuwa Biyar da Suka fi Damun 'Yan Najeriya
Yan Najeriya da dama basu damu da mummunan annobar nan ta korona ba.
A bisa ga wani bincike, mutane sun damu da talauci, rashin tsaro da sauransu.
Cibiyar bincike da tuntuba ta Infotrak ce...