Ali Ndume ya Bawa Shugaba Buhari Shawara
Ali Ndume ya Bawa Shugaba Buhari Shawara
Ali Ndume, sanatan Jihar Borno ta kudu, ya shawarci shugaba Buhari ya yi sauye-sauye a kunshin gwamnatinsa.
Sanata Ndume ya ce shugaba Buhari mutumin kirki ne da ke da kyakyawar niyya amma akwai masu...
Akwai Yiwuwar Gwamnoni Biyu na PDP Zasu Koma APC – Ayogu Eze
Akwai Yiwuwar Gwamnoni Biyu na PDP Zasu Koma APC - Ayogu Eze
Ayogu Eze ya ce ba da dadewa ba wasu Jihohi za su koma hannun APC.
Bayan APC ta karbe Imo da Ebonyi, jam’iyyar ta na ta harin wasu jihohin.
Eze...
Gwamnatin Jahar Borno Zata Gina Jami’a Mai Zaman Kanta a Jahar
Gwamnatin Jahar Borno Zata Gina Jami'a Mai Zaman Kanta a Jahar
Gwamna Zulum na Jihar Borno ya aza harsashin gina jami'ar Al-Ansar, jami'a mai zaman kanta a jahar Borno ranar Litinin.
Gwamnan ya kuma ce a shirye gwamnatin sa take ta...
Kamfanin Takin Dangote ya Gina Makaranta Kyauta a Jahar Legas
Kamfanin Takin Dangote ya Gina Makaranta Kyauta a Jahar Legas
Kamfanin takin zamani na Dangote ya gina katafaren makaranta a jihar Legas.
Mutanen Ijebu-Lekki sun nuna farin cikinsu da jin dadi dangane da aikin da kamfanin ya yi musu.
Kamfanin ya jaddada...
Mummunan Hasashe Game da Najeriya ba Zai Cika ba – Lai Mohammed
Mummunan Hasashe Game da Najeriya ba Zai Cika ba - Lai Mohammed
Lai Mohammed ya bayyana cewa Najeriya ba zata taba zama kasar da zata gaza ba.
Ya kuma jaddada cewa kasar na da samun ci gaba wajen yaki da 'yan...
‘Dan Majalisar APC Daga Kano ya Soki Gwamna Abdullahi Ganduje
'Dan Majalisar APC Daga Kano ya Soki Gwamna Abdullahi Ganduje
ya soki Gwamna Abdullahi Ganduje da manyan APC.
J ya na wakiltar / , amma an ja layi a APC.
‘Dan Majalisar ya kira Gwamna barawo, ya kuma ce bai jin tsoron...
2021: Hare-Haren da ‘Yan Bindiga Suka kai a Jahar Kaduna
2021: Hare-Haren da 'Yan Bindiga Suka kai a Jahar Kaduna
Wasu 'yan bindiga sun kai wasu jerin hare-hare a yankin karamar Giwa da ke jihar Kaduna.
Kwamishinan harkokin tsaron cikin gida a Jihar Kaduna, Samuel Aruwan, ya ce an fara kai...
Gwamnatin Gombe ta Saka Hannun a Kasafin Kudin 2021, Za ta Dawo da Biyan...
Gwamnatin Gombe ta Saka Hannun a Kasafin Kudin 2021, Za ta Dawo da Biyan mafi ƙarancin albashi
Gwamnatin jahar Gombe ta sanar da cewa zata ci gaba da biyan mafi ƙarancin albashi.
Gwamnan jahar ya sanya hannu a kasafin kudin 2021...
Yaduwar Korona: Akwai yiwuwar Saka Sabon Takunkumi kwanan nan a Najeriya – PTF
Yaduwar Korona: Akwai yiwuwar Saka Sabon Takunkumi kwanan nan a Najeriya - PTF
Alamu na nuna za a iya maka sabon takunkumi kwanan nan a Najeriya.
Kwamitin PTF ya ce ‘Yan Najeriya ba su bin sharudan da aka gindaya.
Kwamitin ya ce...
Na Kasance Mai Biyayya ga Aikin Gwamnati da Kiyaye Dokoki – Kingsley Moghalu
Na Kasance Mai Biyayya ga Aikin Gwamnati da Kiyaye Dokoki - Kingsley Moghalu
An nada Farfesa Kingsley Moghalu sarautar Nwewi ta "Ifek'ego Nnewi".
Moghalu ya bayyana biyayyarsa ga aikin gwamnati da kiyaye dokoki.
Ya bayyana nada shi sarautar a matsayin bashi kwarin...