ALLAH ya yi wa Mutumin da ya Kera Kofar Ka’aba Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa Mutumin da ya Kera Kofar Ka'aba Rasuwa   Shekaru arba'in da uku kenan tun bayan da tsohon sarkin Saudia, Khalidi bin Andul Aziz, ya sauya kofar dakin Ka'aba. Ya bayar da aikin kera sabuwar kofar ne ga kamfanin...

Garba Shehu ya yi Martani Kan Bring Back Our Boys

0
Garba Shehu ya yi Martani Kan Bring Back Our Boys Malam Garba Shehu ya bukaci wadanda suka kalmashe kudaden gangamin BringBackOurBoys da su mayar wa wadanda suka dauka nauyinsu. Hadimin shugaban kasan ya ce tuni wasu marasa kishin kasa suka shirya...

Yadda ‘Yan Bindiga Sukai Garkuwa da Wasu Mutane

0
Yadda 'Yan Bindiga Sukai Garkuwa da Wasu Mutane Yan bindiga sun sake yin garkuwa da wasu mutane 2 a Zamfarawa da ke jihar Katsina da daren Lahadi. Wani mutum Hamisu Maikarfe ya bayyana cewa sun shigo suna harbe harbe kafin su...

Sule Lamido ya yi Martani Kan Tsige Shugaba Buhari

0
Sule Lamido ya yi Martani Kan Tsige Shugaba Buhari Alhaji Sule Lamido, tsohon gwamnan Jigawa ya ce bai dace a dinga kiraye-kirayen tsige Buhari ba. Ya tabbatar da cewa wannan lamarin ba zai samu goyon bayan shi ba ko kadan. Ya sanar...

An Kaiwa Hukumar EFCC Korafi Kan Hukumar NERC

0
An Kaiwa Hukumar EFCC Korafi Kan Hukumar NERC   A yayin da 'yan Nigeria ke tsaka da kukan karin kudun wutar lantarki, sai ga shi an bankado badakala a hukumar NERC. Wani dan kishin kasa ya rubuta takardar korafi zuwa hukumar EFCC...

Gwamnonin PDP zasu Dauki Mataki Kan Shugaban Jam’iyyar

0
Gwamnonin PDP zasu Dauki Mataki Kan Shugaban Jam'iyyar   Burin shugaban jam'iyyar PDP, Prince Uche Secondus, na yin tazarce a kujerarsa ya samu babban nakasu. Majiya mai tsuhe ta sanar da cewa gwamnonin jam'iyyar PDP sun juyawa Secondu baya tare da fara...

Wanda Suka Kara Kawo Matsalar Rashin Tsaro – Sanata Ita Enang

0
Wanda Suka Kara Kawo Matsalar Rashin Tsaro - Sanata Ita Enang Ita Enang ya zargi Gwamnonin Neja-Delta da azalzala wutar rikicin yankin. Sanata Enang yace Gwamnonin Jihohi suka sa ake samun rikici a Neja-Delta. Hadimin Shugaban kasar yace al’ummar ba su amfana...

Rabiu Kwankwaso: Hadimin Ganduje ya Bawa Tsohon Gwamna Hakuri

0
Rabiu Kwankwaso: Hadimin Ganduje ya Bawa Tsohon Gwamna Hakuri Hukumar 'yan sandan jihar Kano ta damki Alibaba, mai baiwa gwamnan Kano shawarwari a kan harkar addini. Ta zargi Alibaba da jingina wa Kwankwaso mallakar Kamfanin Dangote Oil a wata hira da...

Jam’iyyar APC ta Bukaci Wani Gwamna da ya yi Murabus

0
Jam'iyyar APC ta Bukaci Wani Gwamna da ya yi Murabus Jam’iyyar APC ta zargi Gwamna Godwin Obaseki da rashin iya mulki. Shugaban APC, ya bukaci Gwamnan jihar ya rubuta takardar murabus. APC ta zargi Obaseki da laftowa Gwamnatin Edo bashi da rashin...

Kasar Saudiyya ta Hana Kai-kawon Jiragen Sama da na Ruwa

0
Kasar Saudiyya ta Hana Kai-kawon Jiragen Sama da na Ruwa Kasar Saudiyya ta dakatar da zirga zirgar jiragen sama da ruwa daga kasashen waje. Hakan na zuwa ne a matsayin mataki na dakile yaduwar annobar korona karo na biyu. A baya bayan...