Kungiyar PTF ta Koka da Karuwar Cutar Korona
Kungiyar PTF ta Koka da Karuwar Cutar Korona
Kwamitin PTF ya zargi kungiyoyin addini da laifi wajen yaduwar COVID-19.
A halin yanzu cutar ta sake dawo wa, ta na harbin mutane a jihohin Najeriya.
Boss Mustapha ya ce ana saba ka’ida wajen...
Pantami: ‘Yan Najeriya Sunyi Martani Kan Rage Kudin Data
Pantami: 'Yan Najeriya Sunyi Martani Kan Rage Kudin Data
Mutane da dama sun caccaki gwamnati a kan ikirarin ma'aikatar sadarwa ta rage 50% daga kudin data.
Ma'aikatar ta ce tayi ikirarin rage farashin data tun watan Janairun 2020 zuwa watan Nuwamba,...
Brazil: Mutumin da Yafi Kowa Arziki a Kasar ya Rasu
Brazil: Mutumin da Yafi Kowa Arziki a Kasar ya Rasu
Mashahurin attajirin Brazil dan asalin kasar Lebanon Joseph Safra, ya rasu ranar Alhamis ya na da shekara 82, a cewar bankin sa.
An haife shi a 1938 ga wasu iyalai Yahudawa...
Adadin Kanawa da ‘Yan Bindiga Suka Kashe a Titin Kaduna Zuwa Abuja
Adadin Kanawa da 'Yan Bindiga Suka Kashe a Titin Kaduna Zuwa Abuja
Yan bindiga sun yi sanadiyar mutuwar mutane 16 yan asalin jihar Kano a kan hanyar su ta dawowa kano daga Abuja a babban titin Kaduna zuwa Abuja.
Wata majiya...
Rundunar Sojojin Najeriya Zata Iya Kawo Karshen Boko Haram – Ministan Tsaro
Rundunar Sojojin Najeriya Zata Iya Kawo Karshen Boko Haram - Ministan Tsaro
Ministan tsaro, Manjo janar Bashir Magashi, ya ce sojojin Najeriya sune mafi nagarta a cikin Afirka.
Magashi ya ce rundunar sojin Najeriya za ta iya kawo karshen Boko haram...
Majalisar Tarayya ta yi Korafin Rashi Zuwan Shugaba Buhari
Majalisar Tarayya ta yi Korafin Rashi Zuwan Shugaba Buhari
Majalisar tarayya ta ce bata gayyaci Buhari don ta kure shi ba.
Ta so su tattauna ne a kan matsalolin tsaro da ke damun Najeriya.
Ta kara da cewa mafi yawan 'yan majalisar...
Kano: Yadda Wasu Bursunoni Suka Samu Yanci
Kano: Yadda Wasu Bursunoni Suka Samu Yanci
Akalla Bursunoni 37 sun samu yanci ranar Alhamis a jihar Kano.
Hakan na cikin yunkurin gwamnatin tarayya na rage cinkoso a gidajen gyara hali.
Kundin tsarin mulki ya baiwa Alkalin Alkalai dama 'yanta Bursunoni Alkalin...
2023: Goodluck Jonathan na Iya Kara Neman Tikitin Shugaban Kasa
2023: Goodluck Jonathan na Iya Kara Neman Tikitin Shugaban Kasa
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa ya ce Jonathan zai iya fafutukar neman tikitin tsayawa takara a 2023 karkashin jam'iyyar.
A cewarsa, kin amsa gayyatar majalisar tarayya da Buhari yayi, alama ce...
ISWAP: ‘Yan Ta’addan Sun Kashe Wasu Sojoji
ISWAP: 'Yan Ta'addan Sun Kashe Wasu Sojoji
Akalla Sojojin Najeriya 10 sun rasa rayukansu a harin da yan ta'addan ISWAP suka kai musu yankin Alagarno-Timbuktu dake jihar Borno, Arewa maso gabashin Najeriya.
A cewar AFP, bisa rahoton da ta samu, an...
Jam’iyyar PDP ta yi Martani Kan Shugaba Buhari
Jam'iyyar PDP ta yi Martani Kan Shugaba Buhari
A ranar Alhamis, jam'iyyar adawa ta PDP ta yi wa shugaba Buhari wankin babban bargo.
Jam'iyyar ta ce shekaru 5 kenan Buhari yana mulkin Najeriya amma ya gaza tsinana komai.
Ta ce Buhari ba...