Endsars: Gwamnatin Najeriya Tayi Martani Akan Gwamnatin Ingila
Endsars: Gwamnatin Najeriya Tayi Martani Akan Gwamnatin Ingila
Najeriya ta yi martani game da barazanar da Majalisar Ingila ta ke yi mata.
Gwamnatin Tarayya ta ce hujjojin da Majalisar tayi aiki dasu duk na bogi ne.
Lai Mohammed yace wannan ya sha...
Mun Kusa Bude Boda – Ministar Kudi
Mun Kusa Bude Boda - Ministar Kudi
Bayan shekara daya da hana shigo da kayayyaki ta iyakokin Najeriya, da alamun an kusa budewa.
Farashin kayan abinci musamman shinkafa ya yi tashin gwauron zabo cikin shekara daya.
Gwamnatin tarayya a ranar Talata ta...
Muna so a Biya mu Kudin Diyya – Iyalan Wanda Dogarin Gbajabiamila ya Harbe
Muna so a Biya mu Kudin Diyya - Iyalan Wanda Dogarin Gbajabiamila ya Harbe
A wasikar da lauyansu ya aikewa Kaakin majalisa, sun bukaci a biya diyya.
Tuni dai Gbajabiamila yayi alkawarin kula da iyalan mamacin kuma yaransa sun zama nasa.
Iyalan...
Dalilin Hana sanatoci Ganin Ndume
Dalilin Hana sanatoci Ganin Ndume
An hana wasu sanatoci damar ganin Ndume a gidan gyaran halin Kuje da ke Abuja.
An garkame Ndume ne a maimakon Maina, tsohon shugaban hukumar fansho.
Sanata Na'Allah da yaje ganinsa ya ce bai taba ganin irin...
Yadda ‘Da da Uwa Suka Bar Duniya
Yadda 'Da da Uwa Suka Bar Duniya
Wani al'amari mai ban tsoro da al'ajabi ya faru a jihar Filato.
Wata dattijuwar mata ta samu labarin kisan dan ta daya tal.
Take a nan ta fadi, washegari da safe tace ga garin ku.
'Yan...
Da yi Yiwuwar Trump zai Je Kotu
Da yi Yiwuwar Trump zai Je Kotu
An tambayi mutanen Amurka game da sakamakon zaben shugaban kasa.
98% na Amurka da suka shiga zaben ba su goyon bayan Trump ya hakura.
Donald Trump ya bayyana wannan, kila ya kara kwarin gwiwar zuwa...
Dalilin da Yasa Kotu ta Daure’Yan Uwa Biyu
Dalilin da Yasa Kotu ta Daure'Yan Uwa Biyu
Kotu da ke zamanta a Kaduna ta yanke wa yaya da kanwa hukuncin shekaru 10 a gidan gyaran hali saboda satar N1.7m.
An yi karar 'yan uwan biyu ne saboda karkatar da naira...
Shugaban Kasa 2023: Wasu ‘Yan Arewa Sun Zabi Gwanin Su
Shugaban Kasa 2023: Wasu 'Yan Arewa Sun Zabi Gwanin Su
Wasu ‘Ya ‘yan APC suna so mulkin Najeriya ya koma Kudu a zaben 2023.
Kungiyar tana ganin abin da ya dace shi ne a ba Arewa shugaban Jam’iyya.
Bashir Yusuf ya ce...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Wasu a Kaduna
'Yan Bindiga Sun Kashe Wasu a Kaduna
Kwamishinan harkokin tsaron cikin gida na Kaduna, Samuel Aruwan ya tabbatar da mutuwar wasu mutum biyu.
Aruwan ya ce 'yan bindigan da jami'an tsaro suka fatattaka ne yayin da suka yi yunkurin kaiwa matafiya...
Shehu Sani ya Karyata Maganar da Aka Fada Akan Gowon
Shehu Sani ya Karyata Maganar da Aka Fada Akan Gowon
Sanata Shehu Sani ya karyata ikirarin da dan majalisar Burtaniya, Tom Tugendhat ya yi na alakanta Yakubu Gowon da wawushe kudin Najeriya.
Tugendhat yayin jawabi a majalisar Burtaniya ya yi ikirarin...






















