Yadda Wasu Matasa Sukai wa Wani Barawo
Yadda Wasu Matasa Sukai wa Wani Barawo
Wasu matasa da suka kama barawo sun taimake shi da abin sha mai zaki domin kawai ya samu karfi su kara jibarsa.
Matasan sun kama matashin dumu-dumu da laifn sata a Takoradi da ke...
Ina da Yara Uku a Jami’o’in Gwamnatin – Chris Ngige
Ina da Yara Uku a Jami'o'in Gwamnatin - Chris Ngige
Chris Ngige, ministan kwadago da ayyuka, ya ce yana da yara 3 a jami'o'in gwamnati.
Ministan ya fadi hakan ne a wata tattaunawa da aka yi da shi a kan yajin...
Filato: Mutane Sun Kamu da Wata Cuta Bayan Cin Kayan Wawason Tallafin Korona
Filato: Mutane Sun Kamu da Wata Cuta Bayan Cin Kayan Wawason Tallafin Korona
Fiye da mutane 20 sun fadi ciwo a wani kauye da ke jihar Filato.
Bayan jama'an sun sha wani kunu duk suka barke da zawo.
Kuma alamu sun nuna...
ALLAH ya yi wa ‘Yar Ministan Sadarwa Rasuwa
ALLAH ya yi wa 'Yar Ministan Sadarwa Rasuwa
Allah ya yi wa 'yar Ministan sadarwa na Najeriya Dakta Isa Ali Pantami rasuwa.
Dakta Pantami ya sanar a shafinsa na Twitter a ranar Litinin cewa 'yarsa, Aishah Isa Ali ta rasu a...
Sojojin Najeriya Sun Samu Nasara Akan ‘Yan Bindiga
Sojojin Najeriya Sun Samu Nasara Akan 'Yan Bindiga
Sojojin Najeriya sun samu nasarar mayar da harin 'yan ta'adda a karamar hukumar Igabi.
Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida, Samuel Aruwan ne ya tabbatar da hakan.
Aruwan ya tattauna da shugabannin unguwannin, inda...
Anyi Garkuwa da Dan Uwan Ministan Gona
Anyi Garkuwa da Dan Uwan Ministan Gona
‘Yan bindiga sun shiga gidan gadon Ministan harkar gona, Sabo Nanono.
Rahotanni sun ce an yi nasarar tserewa da wani ‘danuwan jinin Ministan.
Ana fama da matsalar garkuwa da mutane musamman a yankin Arewa.
Wasu miyagu...
An Kai Hari Gidajen Lakcarorin ABU, Anyi Garkuwa da Wani Farfesa
An Kai Hari Gidajen Lakcarorin ABU, Anyi Garkuwa da Wani Farfesa
Rahotannin kwanakin baya bayan na na nuni da cewa 'yan bindiga sun fara matsawa garin Zaria.
Wasu 'yan bindiga sun kai hari kwalejin kimiyya da fasaha ta Nuhu Bammali a...
Zuwaira Hassan: Tsohuwar kwamishinar Lafiya ta Jihar Bauchi ta Rasu
Zuwaira Hassan: Tsohuwar kwamishinar Lafiya ta Jihar Bauchi ta Rasu
Allah ya yi wa tsohuwar kwamishinar lafiya ta jihar Bauchi, Dr. Zuwaira Hassan rasuwa.
Zuwaira ta rasu a hatsarin mota a safiyar yau Litinin, 23 ga watan Nuwamba, a hanyarta na...
Anyi Garkuwa da Wani Shugaban Cocin Katalika
Anyi Garkuwa da Wani Shugaban Cocin Katalika
Wasu da ake zaton yan bindiga ne sun yi awon gaba da wani limamin cocin Katolika a Abuja.
Rundunar yan sandan birnin tarayya ta tabbatar da lamarin wanda ya afku a ranar Lahadi.
Tuni dai...
‘Yan Bindiga Sun Shiga Gidan Wani Dan Majalisar Wakilai, Sunyi Garkuwa da Biyu
'Yan Bindiga Sun Shiga Gidan Wani Dan Majalisar Wakilai, Sunyi Garkuwa da Biyu
Har yanzu 'yan bindiga na cigaba da kai hare-hare tare da kashe mutane ko yin garkuwa da su a sassan jihar Katsina.
A wannan karon, 'yan bindigar sun...






















