BPE: Za a Saida Afam a Kan Kudi Naira Biliyan 105

0
BPE: Za a Saida Afam a Kan Kudi Naira Biliyan 105 Ana sa ran yau a kammala cinikin saida Afam Power Plant a Aso Villa. Gwamnatin Tarayya za ta saida wa ‘yan kasuwa wurin samar da wutan. Za a saida wa Transcorp...

Najeriya: Shugaban Kasar ya Shiga Ganawa da Sarakunan Gargajiya

0
Najeriya: Shugaban Kasar ya Shiga Ganawa da Sarakunan Gargajiya Shugaba Muhammadu Buhari yanzu haka yana ganawa da wakilan sarakunan gargajiyan sassan Najeriya shida, karkashin jagorancin Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar. Ganawar, dake faruwa a fadar shugaban kasa, Villa, Abuja ya samu hallaran...

Indonesia: An Haramta Siyar da Kayayyakin Faransa

0
Indonesia: An Haramta Siyar da Kayayyakin Faransa Shaguna a kasar Indonesia sun dakatar da siyar da kayayyakin kasar Faransa. Hakan mataki ne da suka dauka domin yin Allah-wadai da batancin da aka yi wa Annabi Muhammad a Faransa. Sun ce sun gwammaci...

Kogi: Kotu ta Umarci Jahar Da ta Biya Korarren Mataimakin Gwamnan

0
Kogi: Kotu ta Umarci Jahar Da ta Biya Korarren Mataimakin Gwamnan Kotun masana'antu ta kasa, da ke zama a Abuja ta umarci gwamnatin jihar Kogi da ta biya tsohon mataimakin gwamnan jihar N180,000,000. A watan Oktoban 2019 ne 'yan majalisar jihar...

Yanda Zaɓen Amurka Ya Juya Zuwa zanga-Zanga

0
Yanda Zaɓen Amurka Ya Juya Zuwa zanga-Zanga  Magoya bayan ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyar Republican, Donald Trump sun yi zanga-zanga a Arizona. Masu zanga-zangar sun yi wa ofishin ƙidaya na jihar zobe ɗauke da rubutu da ke nuna ƙin amincewarsu...

FG na Barazanar Maka ASUU a Kotu

0
FG na Barazanar Maka ASUU a Kotu Gwamnatin tarayya ta ce idan har bata da wani zabi za ta iya maka kungiyar malaman jami'a ASUU a kotu kan yajin aiki. Ministan Kwadago da Ayyuka, Chirs Ngige ne ya yi wannan barazanar...

Kano: Wani Magidanci ya yi Garkuwa da Diyarsa

0
Kano: Wani Magidanci ya yi Garkuwa da Diyarsa Hausawa kan ce 'in da ranka ka sha kallo' na abubuwa iri daban-daban. A yayin da ake korafi da cece-kuce a kan yadda masu garkuwa da mutane suka addabi arewa, wani mahaifi a...

Naziru Sarkin Waƙa: Alkali ya bada belin Mawakin

0
Naziru Sarkin Waƙa: Alkali ya bada belin Mawakin Hukumar tace fina finai ce ta gurfanar da mawaki Naziru Ahmad bisa zargin sakin wakokin da ba'a tace ba. Naziru Sarkin Waka ya musanta zargin, sai dai kotu ta sanya sabuwar rana don...

Kano: Za a ɗauki Sababbin Jami’an KAROTA a Jahar

0
Kano: Za a ɗauki Sababbin Jami'an KAROTA a Jahar Hukumar ta KAROTA ta jihar Kano ta ce za ta dauki sababbin ma'aikata guda 700. Hukumar ta ce za a tura sabbin ma'aikatan zuwa masarautun Bichi, Rano, Karaye da Gaya. Har wa yau,...

IGP: Ya Umarci ‘Yan Sandan Najeriya da Su Gaggauta Komawa Wuraren Aikinku

0
IGP: Ya Umarci 'Yan Sandan Najeriya da Su Gaggauta Komawa Wuraren Aikinku Sifeta janar na 'yan sanda, ya umarci 'yan sanda da su koma bakin aikinsu. Ya ce kada su kuskura su bar bata-gari da 'yan ta'adda su cigaba da yin...