Buhari a Amince da kashe N62.7bn a Titikan Kano

Shugaba Buhari ya jagorancin zaman majalisar zartaswa ranar Laraba.

Har yanzu, ministocin Buhari marasa kudirin gabatarwa na musharaka a ganawar ta yanar
gizo

An amince da muhimman ayyuka biyu a zaman yau Majalisar zartaswan tarayya FEC karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari ta amince da amfani da kudi N62.7bn domin ginin titin Kano-Dawakin Tofa-Gwarzo-Dariyo a jihar Kano.

Ministan Ayyuka da Gidaje, Babatunde Fashola, ya sanar da hakan ranar Laraba yayin hira ga manema labarai, inda yake za’a kammala aikin cikin watanni 24 kacal, Daily Trust ta ruwaito.

Hakazalika, FEC ta amince da amfani da N470,263,037 wajen sayan kayayyakin horo a tashar jirgin saman Murtala Mohammed dake Legas.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here