Amurka ta Gano Jemagun da ke Bai wa Juna Tazara Idan ba su da...

0
Amurka ta Gano Jemagun da ke Bai wa Juna Tazara Idan ba su da Lafiya Wani sabon bincike ya nuna cewa jemagu kan yi nesa da junansu a lokacin da suka kamu da rashin lafiya, yayin da sukan takaita yadda...

Sale Mamman: An fi Samun Wutar Lantarki Zamanin Buhari

0
Sale Mamman: An fi Samun Wutar Lantarki Zamanin Buhari Ministan Wutar Lantarki a Najeriya Injiniya Saleh Mamman ya ce an samu ci gaba sosai kan yadda ake samun wutar lantarki a fadin kasar. Ya bayyana hakan ne a wata tattaunawar musamman...

Legas: Gwamnan Jahar Yana Shirin Daukar Matasa 400

0
Legas: Gwamnan Jahar Yana Shirin Daukar Matasa 400 Gwamnatin Babajide Sanwo-Olu za ta koya wa Matasa 400 aiki a Legas. Wadanda za a dauka aiki za su rika samun na-kashewa N4000 duk wata - Yetunde Arobieke ta ce wannan ya na...

Italy: ‘Yan Sandan Kasar Sun Kama ‘Sarkin Ferrara’ da Sauran Wasu ‘Yan Nigeria

0
Italy: 'Yan Sandan Kasar Sun Kama 'Sarkin Ferrara' da Sauran Wasu 'Yan Nigeria Halayyar da wasu 'yan Najeriya ke nunawa a kasashen ketare ta jawo zubewar mutunci da darajar bakin mutum a idon duniya. Ƴansandan ƙasar italiya sun kai farmaki kan...

Cristiano Ronaldo: Ya Warke Daga Cutar Coronavirus

0
Cristiano Ronaldo: Ya Warke Daga Cutar Coronavirus Shahrarren dan wasan kasar Juventus Cristiano Ronaldo ta samu waraka daga muguwar cutar nan mai toshe numfashi watau Coronavirus, kungiyar ta tabbatar ranar Juma'a. "Ronaldo ya yi gwajin cutar. Sakamakon ya nuna cewa ya...

An Wata ga Wata: An Samu Bindigu 65 a Wurin Masu Laifi 157 da...

0
An Wata ga Wata: An Samu Bindigu 65 a Wurin Masu Laifi 157 da Aka Kama a Kaduna Jami'an 'yan sanda a jihohin Najeriya na cigaba da yin bajakolin batagarin matasa da aka kama bayan hargitsewar kasa a makonnin da...

Kano: Gobara ta Lashe Dakin Kwanan Kwalejin Horon Malaman Jinya

0
Kano: Gobara ta Lashe Dakin Kwanan Kwalejin Horon Malaman Jinya Akalla dakuna 16 a gidan daliban kwalegin horon malaman jinya da unguzoma ta jihar Kano sun kone kurmus sakamakon gobara. An ce gobarar ta fara ci ne lokacin Sallar Magariba misalin...

Jos: An Tsinci Gawawwaki a Tafkin Laminga

0
Jos: An Tsinci Gawawwaki a Tafkin Laminga An tsinci gawawwaki 4 a tafkin Laminga da ke jihar Jos, inda aka kai su asibitin koyarwa na jihar. Ana zargin gawawwakin mutanen da suke tsoron jami'an tsaro su damkesu a kan satar da...

LABARI DA DUMI-DUMINSA: Dakarun Sojoji Sun Halaka Wasu Daga cikin ‘Yan Boko Haram a...

0
LABARI DA DUMI-DUMINSA: Dakarun Sojoji Sun Halaka Wasu Daga cikin 'Yan Boko Haram a Borno Rundunar sojoji ta Operation Lafiya Dole, ta samu nasarar kashe 'yan Boko Haram 13 tsakanin 22 ga watan Oktoba zuwa 29, da kuma kwace makamai...

Kuma Dai: ‘Ƴan cirani 140 Sun Nutse a Tekun Senegal

0
Kuma Dai: 'Ƴan cirani 140 Sun Nutse a Tekun Senegal     Majalisar Dinkin Duniya ta tabbatar da mutuwar 'yan cirani 140 da suka nutse a gaɓar tekun Senegal, bayan wani kwale-kwale da ya dauko su su 200 ya nutse. An ceto...