Legas: Wata Tankar Man Fetur ta Kama da Wuta

Wata babban mota na dakon man fetur ta yi gobara a babban titin Legas zuwa Ibadan.

Lamarin ya faru ne misalin ƙarfe ɗaya na daren ranar Asabar 7 ga watan Nuwamban 2020.

Ba a hangi jami’an kwana-kwana ba su a wurin don kashe wutar a lokacin haɗa wannan rahoton Wata tanka maƙare da man fetur da kama da wuta ta gadan Kara da ke babban titin Legas zuwa Ibadan.

Jaridar The Punch ta ruwaito cewa misalin ƙarfe ɗayan daren ranar Asabar 7 ga watan Nuwamba ƴan kwana-kwana ba su isa wurin ba.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here