Zamfara: An yi Batakashi Tsakanin Sojoji da ‘Yan Bindiga

0
Zamfara: An yi Batakashi Tsakanin Sojoji da 'Yan Bindiga   Har yanzu ba a daina samun rahotannin cewa 'yan bindiga sun kai hari ba a jihar Zamfara. A ranar Laraba ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa sun shawo kan matsalar...

Enugu: Rayyuka da Dama Sun Salwanta Yayin da Trela ta yi Karo da Motar...

0
Enugu: Rayyuka da Dama Sun Salwanta Yayin da Trela ta yi Karo da Motar Bus Mummunan hatsari da ya faru a jihar Enugu ya yi sanadin rasuwar mutum 21 ciki har da yara 'yan makaranta. Hukumar kiyayye haddura, FRSC, ta tabbatar...

Ngozi Okonjo-Iweala: Duk da Haka, Ina sa Ran a ji Alheri a Zaben WTO

0
Ngozi Okonjo-Iweala: Duk da Haka, Ina sa Ran a ji Alheri a Zaben WTO   Okonjo-Iweala ta ji dadin goyon bayan da kasashen Duniya su ka ba ta. Dr. Ngozi Okonjo-Iweala ta nuna cewa ta na sa ran ta kawo kujerar WTO...

Adamawa: Gwamnan ya Sasauta Dokar ta Baci a Jihar

0
Adamawa: Gwamnan ya Sasauta Dokar ta Baci a Jihar Gwamnan jihar Adamawa, Ahmad Fintiri, ya sanar da dakatar da binciken gida-gida da aka fara a jihar Adamawa. An fara binciken ne domin gano irin kayayyakin da mabarnatan matasa suka kwasa daga...

Allah ya Yiwa Mahaifiyar Sheikh Kabiru Gombe, Rasuwa

0
Allah ya Yiwa Mahaifiyar Sheikh Kabiru Gombe, Rasuwa Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un - Shahrarren Malamin addini kuma sakataren kungiyar Jama’atul Izalatul Bid’a WaIqamatus Sunnah, JIBWIS, Sheikh Kabir Haruna Gombe, ya yi rashin mahaifiyarsa, Fatima Abdullahi-Haruna. Hajiya Fatima ta rasu...

Bayan Watanni 6 da Saukeshi, Ganduje ya Dawo da Muazu Magaji Cikin Gwamnatinsa

0
Bayan Watanni 6 da Saukeshi, Ganduje ya Dawo da Muazu Magaji Cikin Gwamnatinsa Gwamna Ganduje ya mayar da ma'aikatansa da ya sallama a baya bakin aiki. Tun ba'a gama maganar Dawisu ba, labarin Muazu Magaji ya sake shigowa - Tsohon kwamishanan...

CBN ta Fitar da Tsarin shirin Buhari na Raya Matasa da Biliyan 75

0
CBN ta Fitar da Tsarin shirin Buhari na Raya Matasa da Biliyan 75     Babban Bankin Najeriya ta fitar da tsarin yadda za a tallafa wa matasa da jari karkashin shirin gwamnatin taraya da ta ware naira biliyan 75 domin...

Kacici-Kacici Kan Rayuwar Annabi Muhammad SAW#MAULUD

0
Kacici-Kacici Kan Rayuwar Annabi Muhammad SAW#MAULUD   An fara wallafa wannan kacici-kacici ne a shekarar 2019 da ta gabata, wato 1441 bayan hijira kenan, sai muka sake wallafa ta a yau. Galibin Musulmi sun yi amanna cewa ranar 12 ga watan Rabi'ul...

WTO: Dalilan da Yasa Amurka Bata Goyen Bayan Ngozi Okojo Iweala

0
WTO: Dalilan da Yasa Amurka Bata Goyen Bayan Ngozi Okojo Iweala Amurka ta fito karara ta nuna ba ta goyon bayan Ngozi Okonjo-Iweala a WTO Gwamnatin Trump ta fi karkata wajen Ministar kasar Koriya, Yoo Myung-hee - Okonjo-Iweala ta yi aiki...

Bikin Maulud: Abubuwan da Buhari ya Faɗa wa ‘Yan Nigeria

0
Bikin Maulud: Abubuwan da Buhari ya Faɗa wa 'Yan Nigeria Yayinda Najeriya ke bikin haihuwar annabi Muhammadu a ranar Alhamis, 29 ga watan Oktoba, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi jawabi ga yan Najeria kan wasu muhimman batutuwa. Buhari ya ja...