Najeriya: Shugaban Kasar ya Shiga Ganawa da Sarakunan Gargajiya

Shugaba Muhammadu Buhari yanzu haka yana ganawa da wakilan sarakunan gargajiyan sassan Najeriya shida, karkashin jagorancin Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar.

Ganawar, dake faruwa a fadar shugaban kasa, Villa, Abuja ya samu hallaran Ooni na Ife, Adeyeye Ogunwusi; Sarkin Kano, Etsu Nupe, Sarakunan yankin Igbo, dss, cewar Vanguard.

Duk da cewa ba’a san abubuwan da suke tattaunawa ba tukun, ana kyautata zaton yana da alaka da hadin kan aksa da kuma zanga-zangar EndSARS da akayi.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here