Shugaba Buhari ya taya Jonathan murna cika shekara 61

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya tsohon Shugaban kasa Goodluck murnar cikarsa shekaru 61 a duniya. Shugaba Buhari ya bayyana Jonathan da cewar mutum ne Mai mutunci da ya tseratar da Najeriya daga aukawa cikin rikicin zabe. The post Shugaba Buhari...

Jami’in Gwamnatin Ganduje ya caccaki Buhari kan kalamansa ga Ganduje a Faransa

0
Zulyadaini Sidi Mustapha Karaye Wanda shi ne Mai taimakawa Gwamnan Kano na musamman akan hulda da kungiyoyi masu Zaman kansu, ya yiwa Shugaba Buhari tatas dangane da kalamansa akan Ganduje. Jami’in ya bayyana Shugaba Buhari a matsayin mutum kara dattako...

An sako tagwayen da akai garkuwa da su a Zamfara

0
Masu garkuwa da mutane sun sako ‘yan matan nan guda biyu Hassana da Hussaina da sukai garkuwa da su kuma suka nemi Sai an biyasu kudin fansa kamin su sake su. zamu kawo muku karin bayani anjima. The post An sako...

Badakalar Ganduje: Sheikh Ahmad Gumi yayi kaca kaca da Gwamnan Kano

0
Fitaccen Malamin Addinin Musulunci a jihar Kaduna Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi kaca kaca da Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje kan wasu bidiyoyinsa da aka wallafa yana karbar rashawa daga hannun ‘Yan kwangila. A lokacin da yake jawabi kan batun...

Buhari ya karbi bakuncin Shugaban kasar Gini Bissau Mario Vaz

0
A ranar Alhamis ne Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Shugaban kasar Gini Bissau Jose Mario Vaz yau a fadar Gwamnati dake Aso Rock Villa. Shugaba Buhari tare da dafawar karamar ministar harkokin wajen Najeriya Khadija Bukar Abba tare...

2019: Zabe ne na kai da halinka – Yasir Ramadan Gwale

0
A yanzu dai muna gab da shiga shekarar zabe ta 2019. A wannan shekara ne al’ummar Najeriya kusan miliyan 70 zasu fita rumfunan zabe domin sake zaben sabbin Shugabannin a wani sabon zangon mulkin demokaradiyya da zamu shiga, wannan...

Shugaba Buhari ya zargi Kwankwaso da karkatar da kudaden Gwamnati dan yin takarar Shugaban...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zargi Kwankwaso da karkatar da kudaden aikin Gwamnati domin yin takarar Shugaban kasa. Shugaba Buhari na wannan bayani ne a lokacin da yake tattaunawa da dalibai ‘Yan Najeriya dake karatu abkasar Faransa. Kwankwaso ya faro ayyuka...

Badakalar Ganduje: Shugaba Buhari ya ce zasu dau mataki akan Ganduje da zarar lokaci...

0
Daga kasar Faransa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewar zasu dau mataki akan Gwamna Ganduje daga zarar jami’an tsaro sun aiko da rahoton kan bidiyon da aka ga Gwamna Ganduje na zura dalar Amirka a cikin babbar tiga. Lamarin...

Magu ya kaucewa tambayar da akai masa kan badakalar Ganduje

0
Shugaban hukumar Yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ya EFCC Ibrahim Magu Yaki amsa tambayar da aka yi masa dangane da bakadalar da ya dabaibaye Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje akan zargin da ake masa da karbar...

Kotun tarayya a Kano ta daure Mai Rakumi shekaru 10 a kurkuku

0
Babbar kotun tarayya a jihar Kano ta daure wani mutum da ake kira kai Rakumi a unguwar Goron Dutse dake cikin birnin Kano shekaru goma a gidan kurkuku sakamakon samunsa da aka yi da kudaden jabu na dalar Amirka. Shi...