Shugaba Buhari ya bar Najeriya zuwa Faransa

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar babban birnin tarayya Abuja zuwa birnin Faris na kasar Faransa da safiyar Juma’ar nan domin halartar wani taro kan Zaman lafiya. Kasar Faransa ce ta shirya taron kuma ta gayyaci Shugaba Buhari domin tattaunawa...

Zakzaky yana lamushe miliyan 3.5 duk wata a cewar Gwamnati

0
Ministan yada labarai da al’adu Alhaji Lai Mohammed ya bayyana cewar Gwamnatin tarayya na kashe zunzurutun kudi Naira miliyan uku da dubu dari biyar wajen ciyar da shi a duk wata. Idan ba a manta ba tun a watan Disambar...

Ilham Omar: Musulmar da ta lashe zaben majalisar dokokin Amurka

0
Musulma ta lashe kujerar majalisar wakilan Amurka daga jihar Minnesota, Ilhan Omar wadda ta yi takarar a jam’iyyar adawa ta Democrat, ‘yar asalin kasar Somaliya ce, kuma ta doke Jennifer Zielinski ta jam’iyyar Republican ne a zaben rabin wa’adi...

Badaƙalar Ganduje: Yaƙar Rashawa Ko Yaƙar Ƴan Adawa?

0
Daga Ado Abdullahi Samun shugabanci nagari wajibi ne ga al’umma domin shi ne zai samar da rayuwa mai inganci da saita al’umma wajen samun kyakkyawan tsarin raya ƙasa na shekaru aru-aru masu zuwa. Ɗaya daga cikin abin da ake son shugaba...

Jam’iyyar APC zata sauya sunan Shekarau a takarar Sanatan Kano ta tsakiya

0
Uwar jam’iyyar APC ya kasa reshen jihar Kano na yunkurin sauya sunan Shekarau a takarar kujerar Sanatan Kano ya tsakiya, inda ya zuwa yanzu batun ya kai wani matsayin na sauya Shekarau a ko yaushe daga yanzu. Bayanai sun tabbatar...

Yarima Charles na Burtaniya ya gana da Shugaba Buhari

0
Yarima Charles mai jiran gadon sarautar Burtaniya tare da kai dakinsa Camilla sun gana da Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yayin wata ziyara da suka kawo Najeriya ta musamman. Shugaban tare da tawagar manyan jami’an Gwamnatinsa ne suka marabci babban...

Yarima mai jiran sarautar Burtaniya da matarsa sun kawo ziyara Najeriya

0
Yarima Charles mai jiran sarautar Burtaniya da matarsa Camilla sun kawo ziyara Najeriya a Najeriya a wata ziyara ta yini uku da suka kawo Najeriya domin tattaunawa da Gwamnati da al’ummomin Najeriya.   The post Yarima mai jiran sarautar Burtaniya da...

Ganduje na shirya yadda za a tsige kakakin Majalisar dokokin jihar Kano

0
Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje na shirya yadda za a tsige kakakin Majalisar dokokin jihar Kano Kabiru Alhassan Rurum da wasu shugabannin majalisar guda 6 sakamakon kafa kwamitin binciken badakalar da ake zargin Ganduje da tafkawa. Wata majiya mai tushe ta...

Kungiyar kwadago ta janye yajin aikin da ta kudiri aniyar farawa

0
Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta janye yajin aikin da ta kuduri aniyar farawa a yau kan batun karin albashi. The post Kungiyar kwadago ta janye yajin aikin da ta kudiri aniyar farawa appeared first on Daily Nigerian Hausa.

Wata kotu a Kano ta hana majalisar dokoki bincikar Ganduje

0
Babbar kotun jiha dake Kano ya dakatar da majalisar dokokin jihar daga cigaba da bincikar bidiyon badakalar karbar kudade a hannun ‘Yan kwangila da aka nuno Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje na yi. muna tafe da karin bayani. The post Wata...