Kaduna: Kotu ta Saka Ranar Sanar da Makomar Sabon Sarkin Zazzau

0
Kaduna: Kotu ta Saka Ranar Sanar da Makomar Sabon Sarkin Zazzau Wata babbar kotun da ke zama a Dogarawa, jihar Kaduna ta yanke ranar 5 ga wata domin yanke hukuncin sharia'r da ake yi a kan nadin sabon sarki. Amma lauyan...

Me ya sa ƙungiyar ASUU ta ƙi janye Yajin Aiki?

0
Me ya sa ƙungiyar ASUU ta ƙi janye Yajin Aiki? Ɗaliban jami'a a Najeriya na ci gaba da jiran tsammani bayan shafe watanni bakwai suna zaman gida saboda yajin aikin ƙungiyar malaman jami'o'in ta ASUU. Tun a ranar 23 ga watan...

Ibadan: Kotu ta Datse Igiyar Auren Shekara 10

0
Ibadan: Kotu ta Datse Igiyar Auren Shekara 10 Matar aure ta zargi mijinta da sace mata 'yan kudadenta da ake boyewa a ma'adanarta. Bayan zargin sata, matar mai suna Shakirat ta yi zargin cewa mijinta ya na yi mata barazanar cewa...

Arewa: Gwamnonin Sun Sha Alwashin Tabbatar da Hadin Kan Najeriya

0
Arewa: Gwamnonin Sun Sha Alwashin Tabbatar da Hadin Kan Najeriya A ranar Litinin, 2 ga watan Nuwamba gwamnonin arewa suka yi wani taro a gidan Sir Kashim Ibrahim da ke Kaduna. Ba gwamnoni kadai suka je taron ba, ministoci, manyan sarakuna,...

Ibadan: Sojojin Najeriya Sun Zane Wasu ‘Yan Mata, Sun Aske Gashin Kan Wasu Samari

0
Ibadan: Sojojin Najeriya Sun Zane Wasu 'Yan Mata, Sun Aske Gashin Kan Wasu Samari Sojoji suna aske gashin kan maza masu tara gashi da kuma zane mata masu damammun tufafi a Ibadan. A yau ne aka wayi gari ana ganin bidiyoyin...

Nasarawa: Mutanen da Akai Garkuwa Dasu a Wani masallaci Sun Samu ‘Yanci

0
Nasarawa: Mutanen da Akai Garkuwa Dasu a Wani masallaci Sun Samu ‘Yanci An fito da mutanen da aka yi garkuwa da su a masallaci a Nasarawa. Wannan mummunan lamarin dai ya auku ne a garin Gwargwada-Sabo - Sai da aka tara...

Kebbi: Uwargidan Gwamnan ta yi Martani Mai Zafi ga Wani Matashi

0
Kebbi: Uwargidan Gwamnan ta yi Martani Mai Zafi ga Wani Matashi Matar mai girma gwamnan jihar Kebbi, Atiku Bagudo ta mayar da martani ga wani a Twitter, bayan yayi mata tsokacin da taga bazata iya kyalesa ba Ta wallafa hotunan wasu...

Ondo: Wasu Mutune Sun Mutu Sakamakon Trela da ta Afka Musu a Kasuwa

0
Ondo: Wasu Mutune Sun Mutu Sakamakon Trela da ta Afka Musu a Kasuwa Trela ta kubce wa direba ta faɗa cikin kasuwa ta kashe mutum 10. Hatsarin ya faru ne a yammacin ranar Asabar a kasuwar Akungba a jihar Ondo -...

Sarkin Musulmai: Wawusan Kayan Tallafin Korona Bai Hallata ba

0
Sarkin Musulmai: Wawusan Kayan Tallafin Korona Bai Hallata ba Sarki Musulmi ya yi Alla-wadai da irin sace-sacen kayan abincin da aka yi a Najeriya. Sultan ya ce ya zama wajibi masu fada aji su fito suyi magana kan lamarin - Ya...

Sarkin Calabar: Kawai ka Sauka Daga Mulki ka Gaza- Gwamnan Cross River

0
Sarkin Calabar: Kawai ka Sauka Daga Mulki ka Gaza- Gwamnan Cross River Irin ta Kano, Sarkin gargajiyan jihar Cross River ya yi fito-na-fito da gwamnan. Ya ce gwamnan ya daina daukar wayansa kuma ba ya kiransa - Ya zargi gwamnan da...