Sheikh Ɗahiru Bauchi ya Magantu da Harin Bam Kan Masu Maulidi a Kaduna

0
Sheikh Ɗahiru Bauchi ya Magantu da Harin Bam Kan Masu Maulidi a Kaduna   Sheikh Ɗahiru Bauchi ya buƙaci Bola Ahmed Tinubu ya tabbata an hukunta sojojin da suka kai harin bam kan masu Maulidi a Kaduna. Fitaccen Malamin ya aike da...

Shugaba Tinubu ya ba da Umarnin a Gudanar da Bincike Kan Harin Bom a...

0
Shugaba Tinubu ya ba da Umarnin a Gudanar da Bincike Kan Harin Bom a Kaduna Shugaban Najeriya, Bola Ahmad Tinubu ya ba da umarnin a gudanar da cikakken bincike kan harin bom da rundunar sojin ƙasar ta ce ta kai...

Neman ƴan Kallo: An ɗaure Mai Shafin Youtube da ya Rikito da ga Jirgin...

0
Neman ƴan Kallo: An ɗaure Mai Shafin Youtube da ya Rikito da ga Jirgin Sama   An ɗaure wani mai tashar Youtube shekara shida a gidan yari saboda yadda ya rikoto da jirgin sama saboda samun ƴan kallo sannan kuma ya...

Kungiyar ACF ta yi Allah-Wadai da Luguden Bam Kan Fararen Hula a Kaduna

0
Kungiyar ACF ta yi Allah-Wadai da Luguden Bam Kan Fararen Hula a Kaduna   Kungiyar dattawan Arewa (ACF) ta yi Allah-wadai da harin da aka kai da jiragen yaƙi marasa matuka a yayin wani taron mauludi a unguwar Tudun Biri, jihar...

Harin Jirgi: Babban Hafsan Sojin Najeriya ya Nemi Afuwar Al’ummar Tudun Biri

0
Harin Jirgi: Babban Hafsan Sojin Najeriya ya Nemi Afuwar Al'ummar Tudun Biri   Babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya, Janar Taoreed Lagbaja ya nemi afuwa daga al'ummar ƙauyen Tudun Biri da ke jihar Kaduna, kan wani harin jirgin maras matuƙi da...

Faransa za ta ƙwace Kadarorin Jagoran ƙungiyar Hamas

0
Faransa za ta ƙwace Kadarorin Jagoran ƙungiyar Hamas   Faransa ta sanar da ƙwace kadarorin jagoran ƙungiyar Hamas Yahya Sinwar a wani ɓangare na sabbin takunkumai da ta ƙaƙaba masa. A cewar wata doka da aka wallafa a wata mujallar ƙasar, za...

Harin Jirgi Maras Matuƙi : An Tabbatar da Mutuwar Mutane 85 a Kaduna

0
Harin Jirgi Maras Matuƙi : An Tabbatar da Mutuwar Mutane 85 a Kaduna   Hukumar ba da agajin gaggawa ta jihar Kaduna ta ce aƙalla mutum 85 ne, kawo yanzu, aka tabbatar sun mutu a harin da aka kai jihar. Hukumar ta...

Za mu Ci Gaba da Fafatawa a Gaza – Firaministan Isra’ila

0
Za mu Ci Gaba da Fafatawa a Gaza - Firaministan Isra'ila   Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya sake jaddada matsayarsa kan cewa ƙasarsa ba za ta tsagaita wuta na dindindin ba, kuma dakarun ƙasar za su ci gaba da fafatawa "har...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Akanta a Harin da Suka Kai Cross-River

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Akanta a Harin da Suka Kai Cross-River   'Yan bindiga sun kai mummunan hari jihar Kuros Ribas inda su ka bindige wani akanta a ma'aikatar ilimi ta jihar. Maharan sun bi akantan ne har kusa da tsohon gidan...

Jami’an NSCDC Sun Harbi Dalibai a Abuja Yayin Jarrabawa

0
Jami'an NSCDC Sun Harbi Dalibai a Abuja Yayin Jarrabawa   An zargi jami'an hukumar tsaro ta NSCDC da aikata manyan laifuka da cin zarafi. Na baya-bayan nan da ya faru tsakanin jami'an NSCDC da daliban wata makarantar sakandare a Abuja, babban tarayyar...