NHRC ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 752 da ke da Nasaba da Cin Zarafi a Jihar...
NHRC ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 752 da ke da Nasaba da Cin Zarafi a Jihar Filato
Hukumar kare haƙƙin bil adama a Najeriya ta ce ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 752 da ke da nasaba da cin zarafi a jihar Filato tsakanin Janairu...
Yawan Falasɗinawan da aka Kashe a Gaza
Yawan Falasɗinawan da aka Kashe a Gaza
Ma'aikatar lafiya ta Hamas da ke Gaza ta wallafa sabuwar ƙididdigar mutanen da suka mutu a Zirin tun bayan ɓarkewar yaƙi.
Aƙalla mutum 24,100 ne aka tabbatar da mutuwarsu, a cewar ta. Ta ƙara...
Kotun ƙoli ta yi Watsi da Batun Sakin Nnamdi Kanu
Kotun ƙoli ta yi Watsi da Batun Sakin Nnamdi Kanu
Kotun ƙoli ta Najeriya ta yi watsi da hukuncin wata kotun ɗaukaka ƙara ta ƙasar wadda ta ce madugun ƴan awaren Ipob, Nnamdi Kanu ba zai fuskanci shari'a ba kasancewar...
Taliban na Kulle Matan da Suka Tsira Daga Cin Zarafi a Gidan Yari
Taliban na Kulle Matan da Suka Tsira Daga Cin Zarafi a Gidan Yari
Wani rahoton Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce gwamnatin Taliban a Afghanistan na kulle matan da suka tsira daga cin zarafi a gidan yari tare da iƙirarin cewa...
Kotun Ecowas ta Umarci Sojojin Nijar da su Saki Mohammed Bazoum
Kotun Ecowas ta Umarci Sojojin Nijar da su Saki Mohammed Bazoum
Kotun Ecowas ta umarci sojojin Nijar da su gaggauta sakin Mohammed Bazoum da suka tsare tun daga ranar 26 ga watan Yuli da suka hamɓarar da shi.
Kotun ta nemi...
Wasannin 2024: FIFA ta Amince Rafari 30 ‘Yan Najeriya da su yi Alƙalanci
Wasannin 2024: FIFA ta Amince Rafari 30 'Yan Najeriya da su yi Alƙalanci
Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya, Fifa ta amince rafari 30 ƴan Najeriya su yi alƙalanci a wasanni daban daban na duniya a shekara mai kamawa.
Kakakin hukumar ƙwallon...
Rikicin Siyasa: Ƙarin Kwamishinonin Jihar Rivers Sun Ajiye Aiki
Rikicin Siyasa: Ƙarin Kwamishinonin Jihar Rivers Sun Ajiye Aiki
Wasu kwamishinonin Rivers shida sun sake ajiye aiki yayin da rikicin siyasa ke daɗa ƙamari a jihar.
Kwamishinan sufuri na jihar, Dr Jacobson B Nbina da kwamishinan ilimi, Farfesa Prince Chinedu da...
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Mutumin da ya Cinnawa Mahaifiyarsa Wuta
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Mutumin da ya Cinnawa Mahaifiyarsa Wuta
Babbar jojin jihar Niger ya yake hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani matashi da ya kashe mahaifiyarsa ta hanyar cinna mata wuta.
A watan Disamba 2021 ne matashin...
Mutane 12 Sun Mutu, 30 Sun Jikkata a Hatsarin Mota a Jihar Plateau
Mutane 12 Sun Mutu, 30 Sun Jikkata a Hatsarin Mota a Jihar Plateau
Ana cikin jimami yayin da mutane 12 su ka gamu da ajalinsu a wani mummunan hatsarin mota a jihar Plateau.
Akalla mutane 30 ne su ka jikkata a...
Rundunar ‘Yan Sanda Jihar Borno ta daƙile Mummunan Shirin Dasa Bam a Jami’ar UNIMAID
Rundunar 'Yan Sanda Jihar Borno ta daƙile Mummunan Shirin Dasa Bam a Jami'ar UNIMAID
Rundunar ƴan sandan jihar Borno ta samu nasarar daƙile wani mummunan shirin salwantar da rayukan jama'a a jami'ar UNIMAID.
Rundunar ta ce ta samu nasarar kwance wani...





















