Jerin Sunayen Kamfanoni 7 da za su yi Dillancin Mai a Matatar Dangote

0
Jerin Sunayen Kamfanoni 7 da za su yi Dillancin Mai a Matatar Dangote Yayin da matatar mai ta Dangote ta soma aiki a Najeriya, manyan 'yan kasuwar mai sun yi rijista don fara dillancin man matatar. Ya zuwa yanzu dai manyan...

Damfarar N3.bn: Hukumar EFCC ta Kama Tsohon Minista, Ugwuh da Shugaban Kamfanin Ebony Agro

0
Damfarar N3.bn: Hukumar EFCC ta Kama Tsohon Minista, Ugwuh da Shugaban Kamfanin Ebony Agro Tsohon minista a Najeriya ya shiga hannun hukumar EFCC bisa zargin hannu a damfarar rancen kudi N3.6bn. Hukumar EFCC ta kama Charles Chukwuemeka Ugwuh da shugaban kamfanin...

Manyan Dalilai 9 da Yasa Mulkin Tinubu ya fi na Buhari – Reno Omokri

0
Manyan Dalilai 9 da Yasa Mulkin Tinubu ya fi na Buhari - Reno Omokri   FCT, Abuja - Hadimin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya kwatanta mulkin Buhari da na Shugaba Tinubu. Omokri wanda mai fashin baki ne a harkar...

‘Yan Daba Sun Kai Farmaki Kan Motar Kamfen ɗin Mataimakin Gwamnan Jihar Edo

0
'Yan Daba Sun Kai Farmaki Kan Motar Kamfen ɗin Mataimakin Gwamnan Jihar Edo   Wasu maharan sun yi kaca-kaca da motar kamfen mataimakin gwamnan jihar Edo kuma ɗan takarar gwamna a PDP, Philip Shaibu. Kodinetan kamfen Shaibu ya bayyana cewa lamarin ya...

Ƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Tsohon Shugaban Ƴan Sandan Burkina Faso

0
Ƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Tsohon Shugaban Ƴan Sandan Burkina Faso   Rahotanni sun bayyana cewa wasu da ake zargin ƴan bindiga sun sace tsohon shugaban ƴan sandan Burkina Faso. An ɗauki Lt Col Evrard Somda a gidansa da ke Ouagadougou,...

Malamai a Jamhuriyar Nijar Sun Shiga Yajin Aiki

0
Malamai a Jamhuriyar Nijar Sun Shiga Yajin Aiki   Ƙungiyar malaman kananan makarantu ta "(SYNACEB) reshen Makalondi ta jihar Tillabery a Jamhuriyar Nijar ta tsunduma cikin wani yajin aiki. Malaman sun shiga yajin aikin na kwanaki biyu ne daga ranar Litinin domin...

Yawan Kuɗaɗen da Shugaba Tinubu ya Kashe a Kan Tafiye-Tafiye a Cikin Watanni Shida

0
Yawan Kuɗaɗen da Shugaba Tinubu ya Kashe a Kan Tafiye-Tafiye a Cikin Watanni Shida   Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya kashe naira biliyan 3.4 a kan tafiye-tafiyen cikin gida da kuma na ƙasashen waje a cikin watanni shida na farkon mulkinsa,...

Hauhawar Farashin Kayayyakin Abinci ya Tashi Zuwa Kashi 33.93 a Najeriya

0
Hauhawar Farashin Kayayyakin Abinci ya Tashi Zuwa Kashi 33.93 a Najeriya   Hauhawar farashi na watan Disamba ya kai tsananin da ba a taɓa gani ba cikin sama da shekara 27a Najeriya., An samu hauhawar farashin kayayyakin abinci, abin da ya janyo...

Atiku,Obi Sun Magantu Kan Kisan Nabeehah da Masu Garkuwa Sukai

0
Atiku,Obi Sun Magantu Kan Kisan Nabeehah da Masu Garkuwa Sukai   Al'umma a Najeriya, musamman ma a shafukan sada zumunta na nuna ɓacin ransu bayan da masu garkuwa da mutane suka kashe wata budurwa bayan sace ta da ƴan'uwanta a birnin...

Bayan Yin ƙwacen Waya: Matashi ya Hadu da Ibtila’i

0
Bayan Yin ƙwacen Waya: Matashi ya Hadu da Ibtila'i   Rundunar ƴan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta ce wani mutum da ake zargi da ƙwacen waya yana cikin mawuyacin hali bayan da mota ta buge shi a lokacin da yake...