Ƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Tsohon Shugaban Ƴan Sandan Burkina Faso

 

Rahotanni sun bayyana cewa wasu da ake zargin ƴan bindiga sun sace tsohon shugaban ƴan sandan Burkina Faso.

An ɗauki Lt Col Evrard Somda a gidansa da ke Ouagadougou, babban birnin ƙasar ranar Lahadi, a cewar kamfanin dillancin labarai na AFP.

An kori Mista Somda daga aiki a watan Oktoban bara, mako ɗaya bayan da aka tsare wasu jami’an ƴan sanda guda huɗu da zarginsu da yunkurin juyin mulki.

Ana samun batun garkuwa da mutane a baya-bayan nan a ƙasar da ke Yammacin Afrika.

An yi garkuwa da Sansan Anselme Kambou – wani hamshakin attajiri na kusa da Mista Somda –

an influential businessman who was close to Mr Somda – was abducted by intelligence agents in September. In December, former foreign minister Ablasse Ouedraogo was taken by people claiming to be the police.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com