Babban Sifeton ‘Yan Sandan Najeriya ya Bayar da N2bn ga Iyalan ‘Yan Sandan da...
Babban Sifeton 'Yan Sandan Najeriya ya Bayar da N2bn ga Iyalan 'Yan Sandan da Suka Mutu
Babban sifeton 'yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya bayar da chek din naira biliyan 2.08 ga iyalan 'yan sandan da suka mutu a bakin...
Gwamnatin Kano za ta ga Abin da ya fi Dacewa Tsakanin Gyara ko Rusa...
Gwamnatin Kano za ta ga Abin da ya fi Dacewa Tsakanin Gyara ko Rusa Masarautu - Kwankwaso
Rabiu Musa Kwankwaso ya yi hira da manema labarai daga isowansa garin Kano a tsakiyar makon nan.
Babban ‘dan siyasar ya tofa albarkacin bakinsa...
Rundunar Soji ta Fara Daukar Sabbin Sojoji, Yadda za a Cike
Rundunar Soji ta Fara Daukar Sabbin Sojoji, Yadda za a Cike
Yayin da rashin tsaro ke kara kamari, rundunar sojin Najeriya ta na kokarin kara ma'aikata don dakile matsalar.
Rundunar ta sanar da daukar sabbin sojoji a wannan shekara ta 2024...
Hukuncin Kotun Koli: Zanga-Zanga ta ɓarke a Jihar Nasarawa
Hukuncin Kotun Koli: Zanga-Zanga ta ɓarke a Jihar Nasarawa
Zanga-zanga ta ɓarke a Lafia, jihar Nasarawa bayan hukuncin da kotun koli ta yanke da ya tabbatar da nasarar gwamna Abdullahi Sule a matsayin halastaccen gwamnan jihar a zaɓen da aka...
‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Mutane 3 a Abuja
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Mutane 3 a Abuja
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da wasu mutum uku a rukunin gidajen da ke bayan gidajen tsoffin sojojin ƙasar da ke rukunin gidaje na Kurudu a babban birnin tarayyar...
Adadin Waɗanda Suka Mutu Sakamakon Fashewar Nakiya a Ibadan
Adadin Waɗanda Suka Mutu Sakamakon Fashewar Nakiya a Ibadan
Adadin waɗanda suka mutu sakamakon fashewar nakiya da ya afku a Ibadan, babban birnin jihar Oyo a ranar Talata, 16 ga watan Janairu, ya ƙaru zuwa biyar, in ji gwamnatin jihar.
An...
Zanga-Zanga: An Katse Hanyoyin Sadarwa na Intanet a ƙasar Comoros
Zanga-Zanga: An Katse Hanyoyin Sadarwa na Intanet a ƙasar Comoros
Hukumomin ƙasar Comoros sun katse hanyoyin sadarwa na intanet sakamakon zanga-zangar adawa da sake zaben shugaba Azali Assoumani.
An bayar da rahoton mutuwar mutum daya tare da jikkata wasu shida yayin...
Tabbas Muna so mu Lashe AFCON – Oshimhen
Tabbas Muna so mu Lashe AFCON - Oshimhen
Bayan da Najeriya ta samu galaba a kan mai masaukin baki Ivory Coast da ci daya me ban haushi a gasar cin kofin kwallon kasashen Afrika watau Afcon, da dama na cewa...
Emefiele ya Musanta Sabbin Tuhume-Tuhume da EFCC Take Masa
Emefiele ya Musanta Sabbin Tuhume-Tuhume da EFCC Take Masa
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele ya musanta aikata tuhume-tuhume 20 da hukumar EFCC mai yaki da yi wa arzikin kasa ta'annati take masa wadanda aka sabunta.
A yanzu tuhume-tuhumen da...
Hauhauwar Farashin Dala Zuwa Naira
Hauhauwar Farashin Dala Zuwa Naira
Darajar kuɗin Najeriya naira na ci gaba da durƙushewa yayin da farashin dala ke sake hawa inda a safiyar yau, Juma'a ake sayar da dala daya kan naira 1,360 a kasuwannin canji da ke Abuja,...





















