Tattalin Arziki: Kwamitin Majalisar Dattawa ta Fara Tattaunawa da Shugaban Babban Bankin Najeriya

0
Tattalin Arziki: Kwamitin Majalisar Dattawa ta Fara Tattaunawa da Shugaban Babban Bankin Najeriya   Kwamitin hadin gwiwa na Majalisar Dattawa mai kula da harkokin kudi da Banki da Inshora da cibiyoyin hada-hadar kudi na Najeriya ya fara tattaunawa da jami’an babban...

Rashin Tsaro: NOA za ta Kaddamar da Manhaja ta Wayar Salula Domin Taimakon Gaggawa 

0
Rashin Tsaro: NOA za ta Kaddamar da Manhaja ta Wayar Salula Domin Taimakon Gaggawa    Darakta-Janar na hukumar wayar da kan jama’a ta kasa (NOA), Mallam Lanre Issa-Onilu, ya ce nan ba da dadewa ba hukumar za ta kaddamar da wata...

Dalilin Mayar da Wasu Ofisoshin CBN Daga Abuja Zuwa Legas – Cardoso

0
Dalilin Mayar da Wasu Ofisoshin CBN Daga Abuja Zuwa Legas - Cardoso   Olayemi Cardoso wanda ke jagorantar babban bankin Najeriya (CBN) ya faɗi dalilin mayar da wasu ofisoshin CBN daga Abuja zuwa Legas. Gwamnan na CBN ya bayyana an yi wa...

Jami’an Tsaro Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane a Abuja

0
Jami'an Tsaro Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane a Abuja   Rundunar ƴansandan Najeriya a Abuja, babban birnin ƙasar ta ce ta kama wasu mutane da ake zargin masu garkuwa da mutanen ne domin neman kuɗin fansa a wani yanki na...

Hukumar Kwastam ta Magantu Kan kaɗe Matashi a Garin Jibiya

0
Hukumar Kwastam ta Magantu Kan kaɗe Matashi a Garin Jibiya   Hukumar kwastam ta Najeriya ta yi bayani kan batun kashe wani matashi da aka yi a garin Jibiya na jihar Katsina, bayan da aka zargi jami'anta da bin mai motar...

NOA na Shirin Samar da Gasar Zane na Cikin Gida ga Yaran Najeriya 

0
NOA na Shirin Samar da Gasar Zane na Cikin Gida ga Yaran Nijeriya Darakta-Janar na hukumar wayar da kan jama’a ta kasa (NOA), Mallam Are ya bayyana shirin samar da ingantacciyar gasa ta zane mai ban dariya musamman ga yaran...

Shin Matan Najeriya Sun Fara Saka Hannunsu Cikin ƙazanta? – Ozumi Abdul

0
Shin Matan Najeriya Sun Fara Saka Hannunsu Cikin ƙazanta? - Ozumi Abdul Har ya zuwa kwanan nan, musamman ma kafin zuwan jamhuriya ta hudu ta yanzu, ’yan Najeriya sun yi ta tafka muhawara a kan cewa duk wani abu...

Ganduje ya Roki Gwamnan Kano, Abba Yusuf, Zuwa APC

Ganduje ya Roki Gwamnan Kano, Abba Yusuf, Zuwa APC   Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa Abdullahi Ganduje, ya roki Gwamna Abba Yusuf na Kano da ya fice daga jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), a jihar domin ya...

Yan Bindiga Sun Kai Hari Ofishin Yan Sanda a Katsina, Sun Kashe Jami’i

0
Yan Bindiga Sun Kai Hari Ofishin Yan Sanda a Katsina, Sun Kashe Jami'i   Yan bindiga sun kashe ɗan sanda ɗaya yayin da suka kai hari caji ofis a wani ƙauyen karamar hukumar Batsari a Katsina. Rahoto ya nuna cewa maharan sun...

Rundunar ‘Yan Sanda ta Kama Gawurtaccen Mai Garkuwa da Mutane a Kaduna

0
Rundunar 'Yan Sanda ta Kama Gawurtaccen Mai Garkuwa da Mutane a Kaduna   Rundunar 'yan sandan Abuja babban birnin Najeriya ta tabbatar da kama Chinaza Phillip, wani gawurtaccen mai garkuwa da mutane a Kaduna. Cikin wata sanarwa da rundunar 'yan sandan birnin...