Tsakanin Buhari da ‘Yan Arewa: Kura da shan bugu. . .

0
Daga Mansur Ahmed Da ya ke in ka yi magana a kan Buhari, yanzun nan za ka ga mahaukatan cikin masoyan sa sun fara zagin ka da cin zarafi sai ka d’auka Buharin ba shi ne wanda ya kasa yi...

Duk wanda muka samu da laifin karbar cin hanci zai dandana kudarsa – Buhari

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewar dukkan wanda aka kama yana karbar cin hanci da rashawa zai dandana kudarsa. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa da yayi da gidan Radiyon muryar Amurka, inda ya...

Tsohon Shugaban kasa Jonathan ya ziyarci Sakkwato don ta’aziyar Shagari

0
Daga Nura Aminu Dalhati Gwamnan jihar sokoto Rt Hon Aminu Waziri Tambuwal tareda tsohon Gwamnan jihar sokoto Alh Attahiru Bafarawa garkuwan sokoto, da mataimakin gwamnan jihar sokoto Hon Manir Dan’iya da tawagar gwamnati sun tarbo tsohon shugaban kasar Nigeria Dr...

Zamu samar da cibiyar tunawa da Shehu Shagari – Buhari

0
Yayin da ya isa jihar Sakkwato domin yiwa Gwamnati da iyalan Tsohon Shugaban kasa Shehu Shagari ta’aziyar rasuwarsa. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana alhinin sa na rasuwar Shagari. Ya Kara da cewar dole ne Gwamnati ta samar da cibiyar...

Shugaban kasa Buhari ya isa Sakkwato don ta’aziyar Shagari

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa jihar Sakkwato domin yin ta’aziyar rasuwar tsohon Shugaban kasa Shehu Usman Aliyu Shagari. Allah ya yiwa tsohon Shugaban kasa Shehu Shagari rasuwa a ranar Juma’a, wanda aka yi jana’izarsa ranar Asabar da safe a...

Zamfara: Tarihi Zai Hukunta Shugaba Buhari

0
  Daga Mahmud Isa Yola Masu ta’addanci, da masu taimakawa ‘yan ta’adda, da shugabannin da suke sakaci har ta’addanci yayi tasiri akan al’umman su suna samun kwarin guiwa ne daga abubuwa guda hudu: rashin sanin illan abunda suke yi, sanin abunda...

Hukumar Hisba ta rusa dubunnan kwalaben giya a Kano

0
Hukumar Hisbah ya jihar Kano ta rusa dubunnan Kwalaben giyar da aka yi sumuga dinsu zuwa jihar Kano. Tun bayan kaddamar da Shariar Musulunci a jihar Kano aka yi dokar da ya haramta shigo da giya ko shan giya a...

Buhari zai kaddamar da kamfen ran Juma’a a Akwa Ibom

0
Shugaban masa Muhammadu Buhari zai kaddamar da yakin neman zabensa karo na biyu a birnin Uyo na jihar Akwa Ibom. Sanata Ita Enag mai taimakawa Shugaban kasa na musamman akan harkokin majalisar dattawa ne ya bayyana hakan a ranar Litinin...

Shugaba Buhari yayi Allah wadai da kashe kashe a Zamfara

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da halin da ake ciki na kashe kashe a jihar Zamfara. Shugaban yaji takaicin hare haren da aka kai a kauyen Birnin magaji dake yankin karamar hukumar Tsafe da kuma wanda...

Ku zabi nagartattun ‘yan takara a duk inda suke – Buhari

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi jira ga ‘Yan Najeriya da su zabi nagartattun mutane masu amana a yayin da zaben 2019 ke kara kusantowa. Shugaban yayi wannan kiran ne a yayin da Shugaban Tetfund Baffa Bichi ya wakilce shi a...