Indai da gaske ake yaki da cin hanci da rashawa a binciki Ganduje –...

0
Wata fitacciyar ‘yar siyasa kuma jigo a jam’iyyar APC mai mulki, Hajiya Naja’atu Mohammed ta ce babu gaskiya cikin yaki da gwamnatinsu ke yi da cin hanci da rashawa. Hajiya Naja’atu Muhammad na cikin wadanda suka rika tallata Muhammadu Buhari...

Mun cikawa ‘Yan Najeriya dukkan alkawuran da muka dauka – Lai Mohammed

0
Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta cikawa ‘Yan Najeriya dukkan alkawuran da ta daukar musu a lokacin yakin neman zaben da ya wuce inji Ministan yada labarai Alhaji Lai Mohammed. A lokacin davyaje zantawa da manema labarai a fadar Gwamnati dake...

Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2019

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da kasafin kudin shekarar 2019 a gaban hadakar zauren majalisun dokoki da na dattawa. ‘Yan majalisun dokoki na tarayya sun dinga ihu tare da fadin Sai Buhari a lokacin da Shugaban ya iso zauren...

Kano: Takarar Abba Kabir Yusuf na tangal tangal

0
Mai Shariah na Babbar kotun jihar Kano AT Badamasi ya sanya ranar sha hudu ga watan Janairu domin yanke hukunci kan dan takarar Gwamnan Kano na jam’iyyar PDP Abba Kabir Yusuf. Tun da farko dai Jafar Sani Bello Wanda shi...

‘Yan bindiga sun kashe Alex Badeh

0
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kashe tsohon Shugaban hafsan sojojin sama na Najeriya Alex Badeh. The post ‘Yan bindiga sun kashe Alex Badeh appeared first on Daily Nigerian Hausa.

‘Yan Hisba sun tarwatsa bikin auren ‘yan madigo a Kano

0
‘Yan Hisba sun tarwatsa wani bikin ‘yan madigo a birnin Kano. Rundanar ‘yan sanda ta jihar Kano ta kuma ci nasarar kama mutane 11 da suke da alaka da shirya wannan bikin Aure a unguwar Sabon Gari dake cikin...

Sayen nagari maida kudi gida – Ado Abdullahi

0
  Haƙiƙa zaɓen kujerar gwamnan jihar Kano, zaɓe ne tsakanin guguwar wasu mutane masu neman a koma baya, ƴan a fasa kowa ya rasa. Da kuma masu angiza dukiyar al’ummar jihar cikin aljihunansu, marasa tausayin talakawa. Dukkanin waɗannan za su...

Mutane miliyan 7 ne suka yi kaura daga birane zuwa kauyuka don su yi...

0
A sakamakon kyakkyawan kudurin da Gwamnatin Xi Jingpin take da shi akan Noma a kasar Chana ya sanya dubun dubatar mutane suka yi kaura daga birane zuwa kaiyuka domin suyi noman kayan lambu da ganyayyaki. Akalla kashi 60 na al’ummar...

Wace hikima ce a gina gadar biliyan 15 a lokacin da ake fama da...

0
Daga Rilwanu Adamu Diso Da za’a jeranta buqatun talakan Kano ginin gada ba zai zo a na d’ari ba a halin da ake ciki a yanzu. Yanzu fa abin yafi k’arfin talauci ko jahilci a yadda ake kallon su, magana...

Shugaba Buhari ya yi bikin cika shekaru 76 a ranar Litinin

0
Cikin raha, a yayin da ake murnar bikin cikarsa shekaru 76 a fadar Gwamnati dake Aso Villa, Shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci makisantansa da su daina rage masa shekaru. Shugaban dai bai yi karin bayani ba akan ko shekarunsa 76...