Idan ka Kwace Min Makarfafata, Ina da Sauran Tasiri Kenan a Siyasance? – Wike
Idan ka Kwace Min Makarfafata, Ina da Sauran Tasiri Kenan a Siyasance? - Wike
Ministan Abuja ya yi karin haske a kan rikicin siyasar da ya dabaibaye siyasar jiharsa ta Ribas, kan yunkurin tsige Gwamna Siminalayi Fubara na jihar mai...
Adadin Mutane da aka Kashe a Gaza Tun Daga 7 ga Watan Oktoba
Adadin Mutane da aka Kashe a Gaza Tun Daga 7 ga Watan Oktoba
Ma'aikatar lafiya ta Hamas a Gaza ta ce mutum 8,796 ne aka kashe a can tun bayan fara yaƙin Isra'ila da Hamas.
Hakan ya nuna ƙaruwar 271 daga...
An Kama Shugaban ƙungiyar ƙwadago na Najeriya, Joe Ajaero
An Kama Shugaban ƙungiyar ƙwadago na Najeriya, Joe Ajaero
An kama shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC), Joe Ajaero a Owerri, babban birnin jihar Imo.
Rahotanni sun ce ƴan sanda ne dauke da makamai suka kama Ajaero a Sakatariyar ƙungiyar NLC...
Dan Wasan Najeriya, Oshimhen na Cikin Ƴan Takarar Gwarzon ƙwallon Afirka na 2023
Dan Wasan Najeriya, Oshimhen na Cikin Ƴan Takarar Gwarzon ƙwallon Afirka na 2023
Dan wasan Najeriya, Victor Osimhen yana cikin 'yan takara 30, da za a fiyar da gwarzon dan kwallon kafar Afirka na kakar 2022/23.
Mai taka leda a Italiya,...
Dalilin da Yasa Muka Tsare Shugaban NLC, Joe Ajero – Ƴan Sanda
Dalilin da Yasa Muka Tsare Shugaban NLC, Joe Ajero - Ƴan Sanda
Rundunar ƴan sandan Najeriya a jihar Imo ta musanta rahotannin da ke zargin jami'anta da kama shugaban ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya, Kwamared Joe Ajero a garin Owerri.
A cikin...
Cire Takunkumin ba da Dala: Majalisar Wakilai ta Gayyaci Gwamnan CBN
Cire Takunkumin ba da Dala: Majalisar Wakilai ta Gayyaci Gwamnan CBN
Yayin da gwamnan CBN, Yemi Cardoso ya dauki matakin soke samar da dala ga wasu kayayyaki, Majalisar Wakilai ta nemi bahasi.
Majalisar ta ce dole Cardoso ya zo gabanta don...
Kujerar Sakataren PDP na ƙasa: Kotu ta Bukaci UDEH-Okoye da ya Maye Gurbin Anyanwu
Kujerar Sakataren PDP na ƙasa: Kotu ta Bukaci UDEH-Okoye da ya Maye Gurbin Anyanwu
Kotu ta bayyana kujerar Samuel Anyanwu, ɗan takarar gwamna a jam'iyyar PDP a jihar Imo, ta sakataren jam'iyyar PDP na ƙasa a matsayin wacce ba kowa...
Yan Bindiga Sun Kai Hari Masallaci a Jihar Kaduna, Sun Kashe Limami
Yan Bindiga Sun Kai Hari Masallaci a Jihar Kaduna, Sun Kashe Limami
Yan bindiga sun kai hari Masallaci lokacin sallar asuba a ƙauyen Sabon Layi, ƙaramar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna.
Bayanai sun nuna cewa maharan sun kashe limamin Masallacin...
An ci Tarar Kano Pillars Naira Miliyan ɗaya
An ci Tarar Kano Pillars Naira Miliyan ɗaya
A ranar Litinin ne aka ci tarar Kano Pillars kuɗi har Naira miliyan ɗaya, sakamakon kutsen da magoya bayanta suka yi a filin wasa, lokacin da suka fafata da Rivers United.
An tabbatar...
Kotu ta Yanke wa Likita ɗaurin Rai-da-Rai a Kan fyade
Kotu ta Yanke wa Likita ɗaurin Rai-da-Rai a Kan fyade
Kotun laifukan lalata da cin zarafin cikin gida a jihar Legas da ke zamanta a Ikeja a ranar Talata ta yanke hukuncin ɗaurin rai-da-rai kan daraktan kula da lafiya na...