Hatsarin Jirgin Ruwa ya yi Ajalin Mutane Huɗu a Jihar Nasarawa
Hatsarin Jirgin Ruwa ya yi Ajalin Mutane Huɗu a Jihar Nasarawa
Jirgin ruwa ya ƙara gamuwa da hatsari a jihar Nasarawa ranar Litinin, aƙalla mutane huɗu sun riga mu gidan gaskiya.
Ganau ya bayyana cewa waɗanda suka mutu suna hanyar zuwa...
Kotu ta Bayar da Belin Tsohon Gwamnan CBN, Emefiele
Kotu ta Bayar da Belin Tsohon Gwamnan CBN, Emefiele
Mai sharia'a Olukayode Adeniyi na babbar kotun tarayya da ke Abuja a Najeriya ta bayar da belin tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele.
Alƙalin ya bayar da umarnin sakin Emefiele...
An Dakatar da Magoyin Bayan Crystal Palace, Robert Garland
An Dakatar da Magoyin Bayan Crystal Palace, Robert Garland
An dakatar da wani mai goyon bayan Crystal Palace daga duk wani abin da ya shafi kwallon kafa na tsawon shekara uku saboda kalaman wariyar launin fata da ya furta kan...
Hukumar EFCC ta Gurfanar da Emefiele a Gaban Kotun Tarayya da ke Abuja
Hukumar EFCC ta Gurfanar da Emefiele a Gaban Kotun Tarayya da ke Abuja
Hukumar yaƙi da cin-hanci da rashawa ta Najeriya ta gurfanar da Godwin Emefiele, tsohon gwamnan babban bankin ƙasar a gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja a...
An Harbe Mai Shekaru 43 a Wajen Gwajin Maganin Bindiga
An Harbe Mai Shekaru 43 a Wajen Gwajin Maganin Bindiga
An harbe wani mutum a jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Najeriya wajen gwajin maganin bindiga, kamar yadda kakakin ƴan sanda, Ahmed Wakil ya bayyana.
Ya ƙara da cewa an...
Pepe ya Kafa Tarihi a Gasar Zakarun Turai
Pepe ya Kafa Tarihi a Gasar Zakarun Turai
Dan wasan baya na Portugal Pepe ya zama ɗan wasa mafi yawan shekaru da ya zura kwallo a raga a tarihin gasar zakarun Turai, inda ya ci ƙwallon da ta taimaka wa...
Birtaniya da Amurka Sun ba da Gargadi Game da ƙaruwar Barazanar Ta’addanci a Uganda
Birtaniya da Amurka Sun ba da Gargadi Game da ƙaruwar Barazanar Ta'addanci a Uganda
Babbar hukumar Biritaniya da ofishin jakadancin Amurka da ke Uganda sun ba da gargadi game da ƙaruwar barazanar ta'addanci a Uganda, musamman ga baƙi 'yan kasashen...
Duk Masu Kishin Ilimin Ƴaƴa Mata a Kano Dole su ƙauna ci Shirin AGILE
Duk Masu Kishin Ilimin Ƴaƴa Mata a Kano Dole su ƙauna ci Shirin AGILE
Hannatu suleiman Abba
Arewacin Najeriya na sahun gaba a faɗin duniya wajen adadin yara marasa zuwa makaranta.
Hakan na zuwa ne bayan ƙididigar da Hukumar kula da yara ...
Martanin Ƴan Najeriya Kan Batun Sayen Motocin Alfarma na Remi Tinubu
Martanin Ƴan Najeriya Kan Batun Sayen Motocin Alfarma na Remi Tinubu
'Yan Najeriya na ci gaba da nuna bacin rai da kwakwazo har a shafukan sada zumunta kan yunƙurin gwamnati na sayen sabbin motocin alfarma ga Uwargidan shugaban ƙasar, Remi...
Matsalar Karancin Abinci Mai Gina Jiki ga Yara ya ƙaru da Kashi 160 a...
Matsalar Karancin Abinci Mai Gina Jiki ga Yara ya ƙaru da Kashi 160 a Arewacin Najeriya
Wata kungiya mai zaman kanta, FHI 360, ta yi gargadi game da karuwar matsalar karancin abinci a tsakanin yara ‘yan ƙasa da shekara biyar...