El-Ghazi ya Shigar da ƙara Kan Korarsa Daga Mainz
El-Ghazi ya Shigar da ƙara Kan Korarsa Daga Mainz
Ɗan wasan ƙasar Holland Anwar El Ghazi na shirin ɗaukar matakin shari'a a kan tsohon kulob ɗinsa Mainz saboda korar da aka yi masa ba bisa ka'ida ba.
Mainz ta soke kwantiragin...
Ana Neman N35m Don Dawo da Gawar Dalibin Najeriya da Aka Kashe a Philippines
Ana Neman N35m Don Dawo da Gawar Dalibin Najeriya da Aka Kashe a Philippines
Akalla ana neman naira miliyan talatin da biyar don dawo da gawar wani dalibin Najeriya da aka kashe a kasar Philippines.
Rahotanni sun bayyana cewa, ana zargin...
An yi Kira ga Shugaba Tinubu da ya Tsige Ribadu a Matsayin Mai Bada...
An yi Kira ga Shugaba Tinubu da ya Tsige Ribadu a Matsayin Mai Bada Shawara Kan Tsaro
An fara kira ga shugaban kasa Bola Tinubu kan ya tsige Nuhu Ribadu a matsayin mai bada shawara kan tsaro saboda furucinsa na...
An Kama Waɗanda Suka yi wa Shugaban ƙungiyar ƙwadago, Ajaero Duka
An Kama Waɗanda Suka yi wa Shugaban ƙungiyar ƙwadago, Ajaero Duka
A ranar Laraba ne mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Mal Nuhu Ribadu, ya nemi afuwar gamayyar ƙungiyar ƙwadago kan harin da aka kai wa shugabanta...
Babban Jami’in Manchester United, Arnold Zai Sauka Daga Muƙaminsa
Babban Jami'in Manchester United, Arnold Zai Sauka Daga Muƙaminsa
Babban jami'in Manchester United, Richard Arnold zai sauka daga muƙaminsa kamar yadda BBC ta fahimta.
Mai shekara 52 ya maye gurbin Ed Woodward a matsayin mai babban muƙamin mahukuntan ƙungiyar a watan...
Kotun Ɗaukaka Ƙara ta Kammala Sauraron Shari’ar Zaɓen Gwamna Abdullahi Sule
Kotun Ɗaukaka Ƙara ta Kammala Sauraron Shari'ar Zaɓen Gwamna Abdullahi Sule
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke zamanta a Abuja ta kammala sauraron shari'ar zaɓen gwamnan jihar Nasarawa.
Gwamnan jihar Abdullahi Sule na jam'iyyar APC ne ya shigar da ƙarar, yana ƙalubalantar...
Najeriya na Ci Gaba da Fuskantar Rashin Tsaro a Sassan Kasar da Dama
Najeriya na Ci Gaba da Fuskantar Rashin Tsaro a Sassan Kasar da Dama
Wani rahoton da kamfanin Beacon Consulting, mai nazari kan tsaro a shiyyar Afirka ta yamma ya fitar ya nuna cewa fiye da mutum dubu aka kashe a...
Farashin Kayan Masarufi ya Haura Zuwa Kashi 27.33 Cikin 100 a Najeriya
Farashin Kayan Masarufi ya Haura Zuwa Kashi 27.33 Cikin 100 a Najeriya
Farashin kayan masarufi a Najeriya ya haura zuwa kashi 27.33 cikin 100 a watan Oktoban 2023, sakamakon hauhawar farashin kayayyakin abinci bayan cire tallafin man fetur da gwamnatin...
‘Yar Najeriya ta Kafa Tarihin Saka Karin Gashi da ya Kai Tsawon Mita 351.28
'Yar Najeriya ta Kafa Tarihin Saka Karin Gashi da ya Kai Tsawon Mita 351.28
Wata 'yar Najeriya ta kafa tarihin shiga kundin bajinta na Guinness saboda sanya ƙarin gashi mafi tsawo da aka saka da hannu.
Helen Williams ta saka karin...
Shugaba Tinubu ya Sanya Hannu Kan Karin Kasafin Kudin 2023
Shugaba Tinubu ya Sanya Hannu Kan Karin Kasafin Kudin 2023
Shugaban kasa Bola Tinubu ya rattaba hannu kan karin kasafin kudin 2023 wanda yake kan naira triliyan 2.17
Tinubu ya rattaba hannu kan takardar kasafin kudin ne a yau Laraba, 8...





















