Babban Muhimmin Dalilin da ya sa Gwamnatina ta Canza Fasalin Naira Dab da Zaɓen...
Babban Muhimmin Dalilin da ya sa Gwamnatina ta Canza Fasalin Naira Dab da Zaɓen 2023 - Buhari
Muhammadu Buhari ya bayyana muhimmin dalilin da ya sa gwamnatinsa ta canza fasalin Naira ana dab da zaɓen 2023.
Tsohon shugaban kasan ya ce...
Bai Kamata Ramsdale ya Rika Zaman Benci a Arsenal ba – David Seaman
Bai Kamata Ramsdale ya Rika Zaman Benci a Arsenal ba - David Seaman
Aaron Ramsdale yana da gogewa a tsaron raga, bai kamata ya rika zaman benci a Arsenal ba, in ji tsohon golan Gunners, David Seaman.
Ramsdale na takara da...
Shugaban Majalisar Dokokin Filato da Mataimakinsa Sun yi Murabus Daga Muƙaminsu
Shugaban Majalisar Dokokin Filato da Mataimakinsa Sun yi Murabus Daga Muƙaminsu
Jihar Plateau - Shugaban majalisar dokokin jihar Filato, Honorabul Moses Thomas, ya yi murabus daga muƙaminsa, kamar yadda jaridar Daily Trust ta rahoto.
Haka nan kuma mataimakin shugaban majalisar dokokin,...
Jaroslav Silhavy ya yi Ritaya Daga Kocin Czech
Jaroslav Silhavy ya yi Ritaya Daga Kocin Czech
Jaroslav Silhavy ya yi ritaya daga aikin kocin Jamhuriyar Czech, bayan kasar ta samu gurbin shiga Euro 2024.
Silhavy, mai shekara 62 ya kai kasar matakin daf da na kusa da na karshe...
APC na Amfani da ƙarfin Iko: Fadar Shugaban Najeriya ta Mayar wa da Atiku...
APC na Amfani da ƙarfin Iko: Fadar Shugaban Najeriya ta Mayar wa da Atiku Martani
Fadar shugaban Najeriya ta mayar wa babbar jam'iyyar adawa ta PDP da kuma ɗan takararta na shugaban ƙasa Atiku Abubakar kan zargin da suka yi...
Obasanjo ya Caccaki Hukuncin da Alƙalan Najeriya Suka Yanke Kan Shari’o’in Zaɓe
Obasanjo ya Caccaki Hukuncin da Alƙalan Najeriya Suka Yanke Kan Shari'o'in Zaɓe
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya caccaki hukuncin da alƙalan Najeriya suka yanke kan shari'o'in zaɓe, yana mai cewa bai kamata alƙalai uku zuwa biyar su soke hukuncin...
Ambaliyar Ruwa: Sama da Mutane 600,000 Sun Rasa Muhallansu a Somaliya
Ambaliyar Ruwa: Sama da Mutane 600,000 Sun Rasa Muhallansu a Somaliya
Adadin mutanen da suka rasa muhallansu sakamakon ambaliyar ruwan sama a Somaliya ya ƙaru da 100,000 a cikin mako guda kacal, lamarin da ya kai adadin zuwa 687,235 in...
Manchester City ta Samu Kuɗin Shiga da ya Kai Fam Miliyan 712.8
Manchester City ta Samu Kuɗin Shiga da ya Kai Fam Miliyan 712.8
Manchester City ta sanar da cewar ta samu kuɗin shiga da ya kai fam miliyan 712.8 a kakar 2022/23.
Hakan ya haura ribar da Manchester United ta sanar a...
‘Yan Sanda Sun Kama Matashin da ya Kashe Mahaifinsa da Tabarya a Jihar Kaduna
'Yan Sanda Sun Kama Matashin da ya Kashe Mahaifinsa da Tabarya a Jihar Kaduna
'Yan sanda a jihar Kaduna sun ce sun kama wani matashi mai shekara 20, bisa zargin kashe mahaifinsa ta hanyar buga masa tabarya bayan ya zuciyarsa...
Najeriya ta Shiga Jerin ƙasashen da za su Nemo Mafita Kan Rikicin Gaza
Najeriya ta Shiga Jerin ƙasashen da za su Nemo Mafita Kan Rikicin Gaza
Ƙungiyar ƙasashen musulmi ta duniya ta OIC da ta ƙasashen larabawa sun zaɓi Najeirya cikin jerin ƙasashen da aka ɗora wa alhakin sasantawa tsakanin Isra’ila da Falasɗinawa...





















