Shugaban Dakarun RSF a Sudan ya yi Barazanar Kafa Gwamnatinsa
Shugaban Dakarun RSF a Sudan ya yi Barazanar Kafa Gwamnatinsa
Kwamandan dakarun RSF a Sudan, ya yi barazanar kafa gwamnatinsa, inda birnin Khartoum zai kasance cibiyar gwamnatin, idan har sojojin ƙasar suka kafa mulki a birnin Port Sudan da ke...
Ranar El-Clasico Tsakanin Barca da Real Madrid
Ranar El-Clasico Tsakanin Barca da Real Madrid
Barelona za ta fara kece-raini a wasan hamayya da Real Madrid, ranar 28 ga watan Oktoba a gasar La liga.
Hukumar gudanar da gasar La liga ta sanar da ranar da aka sanya ne...
Jami’ar Legas ta Rage Kuɗin Makaranta
Jami'ar Legas ta Rage Kuɗin Makaranta
Hukumomin Jami'ar tarayya da ke Legas sun bayyana rage kuɗin makaranta da na ɗakunan kwanan ɗalibai ga ɗaliban jami'ar.
Cikin makon nan ne dai ɗaliban jami'ar suka gudanar da zanga-zanga domin nuna adawa da tsadar...
FIFA: Jerin ‘Yan Wasan da ke Takarar Lashe Kyautar Gwarzon Duniya
FIFA: Jerin 'Yan Wasan da ke Takarar Lashe Kyautar Gwarzon Duniya
Ƴan wasa shida da suka taimaka wa Manchester City lashe kofuna uku a kakar 2022-23 na cikin waɗanda Fifa ta zaɓa domin lashe kyautar gwarzonta na 2023.
Erling Haaland da...
Hauhawar Farashin Kayan Masarufi ya ƙaru Zuwa Kashi 25.80 a Najeriya – NBS
Hauhawar Farashin Kayan Masarufi ya ƙaru Zuwa Kashi 25.80 a Najeriya - NBS
Adadin hauhawar farashin kaya a Najeriya ya karu zuwa kashi 25.80 cikin 100 a watan Agusta idan aka kwatanta da na watan Yulin 2023 wanda ya tsaya...
Rundunar Ƴan Sandan Jihar Ƙatsina ta Cafƙe Gawurtaccen ɗan Bindiga
Rundunar Ƴan Sandan Jihar Ƙatsina ta Cafƙe Gawurtaccen ɗan Bindiga
Rundunar ƴan sandan jihar Ƙatsina ta samu nasarar cafƙe wani gawurtaccen ɗan bindiga da ta daɗe tana nema.
Sai'du Yaro wanda yake da hannu wajen kisan kwamandan ƴan sandan yankim Dutsinma,...
Warin Jiki: An Fatattaki Fasinjan Jirgin Sama da Iyalinsa
Warin Jiki: An Fatattaki Fasinjan Jirgin Sama da Iyalinsa
An bukaci wani fasinjan jirgin sama, Yossi Adler, matarsa, Jennie da diyarsu su fita daga wani jirgi bayan sauran fasinjoji sun yi korafi.
An rahoto cewa an yi zargi mutumin da iyalinsa...
Sojojin Jamhuriyar Nijar na rike da Jakadan mu – Shugaban Faransa
Sojojin Jamhuriyar Nijar na rike da Jakadan mu - Shugaban Faransa
Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya ce sojin Jamhuriyar Nijar su na rike da jakadansu a kasar.
Macron ya ce yanzu haka yana ofishin jakadancin Faransa da ke Nijar inda...
Shugaba Tinubu ya Naɗa Olayemi Cardoso a Matsayin Sabon Gwamnan Babban Bankin Najeriya
Shugaba Tinubu ya Naɗa Olayemi Cardoso a Matsayin Sabon Gwamnan Babban Bankin Najeriya
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana sunan Dr. Olayemi Michael Cardoso a matsayin sabon gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN) na tsawon shekara biyar, da zarar Majalisar...
Zaben Gwamna: Kotun Koli ta yi Watsi da Karar Nnaji ta Bai wa Mbah...
Zaben Gwamna: Kotun Koli ta yi Watsi da Karar Nnaji ta Bai wa Mbah Nasara
Jihar Enugu - Kotun koli ta yi watsi da karar da jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da dan takararta a zaben gwamnan jihar Enugu, Uche...





















