Gwamna Dauda ya Haramta Haƙar Ma’adinai ba Bisa ƙa’ida ba a Faɗin Jihar Zamfara
Gwamna Dauda ya Haramta Haƙar Ma'adinai ba Bisa ƙa'ida ba a Faɗin Jihar Zamfara
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya haramta dukkan ayyukan haƙar ma'adinai ba bisa ƙa'ida ba a faɗin jihar, inda ya buƙaci jami'an tsaro su ɗauki tsauraran matakai...
Yaro Matashi Ɗan Shekara 17 ya Kashe Kansa a Benue
Yaro Matashi Ɗan Shekara 17 ya Kashe Kansa a Benue
Rundunar ƴan sandan jihar Benue ta tabbatar da mutuwar wani yaro matashi ɗan shekara 17 wanda ya kashe kansa kusa da Makurdi, babban birnin jihar.
Mai magana da yawun ƴan sandan...
Mutane 13 Sun Mutu a Harin Bom a Somaliya
Mutane 13 Sun Mutu a Harin Bom a Somaliya
Aƙalla mutum 3 ne suka mutu a wani harin bom da aka kai tsakiyar Somaliya.
'Yan sanda sun ce wata motar ɗaukar kaya ce ɗauke da abubuwan fashewa ta tarwatse a shingen...
Ukraine ta yi iƙirarin Harin da ta kai Sevastopol ya Kashe Kwamandojin Rasha
Ukraine ta yi iƙirarin Harin da ta kai Sevastopol ya Kashe Kwamandojin Rasha
Ukraine ta ce harin makami mai linzamin da ta kai tashar jiragen sojin ruwan Rasha a gaɓar tekun Bahar Aswad a yankin Crimea ya zo daidai da...
Manchester City ta Doke Nottingham Forest
Manchester City ta Doke Nottingham Forest
Manchester City ta ci wasa na shida a jere da fara Premier League ta bana, bayan da ta ci Nottingham Forest 2-0 a wasan mako na shida a Etihad.
Minti bakwai da fara wasa Phil...
Bamu Kama Alkalin Kotun Zaben Gwamnan Kano ba – DSS
Bamu Kama Alkalin Kotun Zaben Gwamnan Kano ba - DSS
Hukumar DSS ta magantu kan zargin kama daya daga cikin alkalan kotun zaben gwamnan jihar Kano.
Hukumar tsaron farin kaya ta bayyana ikirarin cewa jami'anta sun kama alkalin kotun zaben a...
Rundunar Sojin Najeriya ta Gano Masana’antar ƙera Makamai
Rundunar Sojin Najeriya ta Gano Masana'antar ƙera Makamai
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta gano tare da lalata wata masana'antar ƙera makamai a jihar Kaduna da ke arewacin ƙasar.
Cikin wata sanarwa da rundunar ta fitar a shafinta na X ta...
Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya,Francois Bozize ɗaurin Rai-da-Rai
Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya,Francois Bozize ɗaurin Rai-da-Rai
Wata kotu a Bangui babban birnin Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ta yanke hukuncin ɗaurin rai da rai ga tsohon shugaban ƙasar, Francois Bozize.
An yanke wa Mista Bozize...
Garkuwa: An Ceto ɗaliba 6 na Jami’ar Tarayya da ke Gusau
Garkuwa: An Ceto ɗaliba 6 na Jami’ar Tarayya da ke Gusau
An ceto shida daga cikin ɗaliban Jami’ar Tarayya da ke Gusau waɗanda ƴan bindiga suka yi garkuwa da su daren Juma’a.
Sai dai har yanzu babu tabbas kan yawan ɗaliban...
Ministan Abuja, Wike ya Soke Mallakar Filayen Peter Obi da na su Udo Udoma...
Ministan Abuja, Wike ya Soke Mallakar Filayen Peter Obi da na su Udo Udoma a Abuja
Ministan Abuja Nyesom Wike ya soke ikon mallakar filayen ɗan takarar shugaban Najeriya a jam'iyyar LP, Mista Peter Obi da na tsohon gwamnan Cross...





















