Premier League: Arsenal da Tottenham Sun Tashi 2-2

0
Premier League: Arsenal da Tottenham Sun Tashi 2-2 Arsenal da Tottenham sun tashi 2-2 a wasan mako na shida a gasar Premier League karawar hamayya ta kungiyoyin Arewacin Landan ranar Lahadi. Arsenal ce ta fara cin kwallo ta hannun Cristian Romero,...

Premier League: Chelsea ta yi Rashin Nasara da ci 1-0 a Hannun Aston Villa

0
Premier League: Chelsea ta yi Rashin Nasara da ci 1-0 a Hannun Aston Villa   Chelsea ta yi rashin nasara da ci 1-0 a hannun Aston Villa a karawar mako na shida a Premier League ranar Lahadi. Ollie Watkins ne ya ci...

Shugaba Tinubu ya Umarci Jami’an Tsaro su Kuɓutar da Sauran ɗaliban Jami’ar Tarayya da...

0
Shugaba Tinubu ya Umarci Jami'an Tsaro su Kuɓutar da Sauran ɗaliban Jami'ar Tarayya da ke Gusau   Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya umarci jami'an tsaron ƙasar su kuɓutar da sauran ɗalibai mata na Jami'an Tarayya da ke Gusau a jihar...

Mun yi Allah Wadai da Gungun Masu Jajayen Huluna “Kwankwasiyya” – Benson Anya

0
Mun yi Allah Wadai da Gungun Masu Jajayen Huluna "Kwankwasiyya" - Benson Anya     A ranar Laraba 20 ga watan Satumba ne aka yanke hukuncin kotu a shari'ar zaben gwamnan Kano. Hukuncin ya tsige Gwamna Abba Kabir tare da tabbatar da Nasiru...

Ranar Fara Gasar Cin Kofin Kwallon Kafa ta Afirka 2023

0
Ranar Fara Gasar Cin Kofin Kwallon Kafa ta Afirka 2023 Ƙasar Ivory Coast za ta karɓi bakuncin gasar Cin Kofin Afrika (AFCON) na bana wanda za a fara daga 13 ga watan Janairu zuwa 11 ga watan Febrairu. Wannan ne karo...

An Gurfanar da Mutanen da Ake Zargin Sanya wa Yara Tabar Wiwi a Cikin...

0
An Gurfanar da Mutanen da Ake Zargin Sanya wa Yara Tabar Wiwi a Cikin Fanke   Wasu mutaum biyu na fuskantar tuhuma kan yunkurin kisan kai a Afirka ta Kudu bayan da wasu yara kusan 90 suka kamu da rashin lafiya...

Mashaƙo: Cutar ta Kashe Mutane 10 a Jihar Jigawa

0
Mashaƙo: Cutar ta Kashe Mutane 10 a Jihar Jigawa   Akalla mutum goma ne suka mutu bayan ɓarkewar cutar mashaƙo a kananan hukumomi 14 na jihar Jigawa. Ma'aikatar Lafiyar jihar ce ta sanar wa manema labarai haka a Dutse, a yau Lahadi....

Mun Kashe ‘Yan Ta’adda 52 da Kama 53 a Jihohin Borno da Yobe –...

0
Mun Kashe 'Yan Ta'adda 52 da Kama 53 a Jihohin Borno da Yobe - Sojoji   Hedkwatar tsaron Najeriya ta ce dakarunta sun yi nasarar kashe ƴan ta'adda 52 da kama 53 a wasu samame da suka kai jihohin Borno da...

Ba Mata ne Kawai ke Shan Maganin “INFECTION” ba…

0
Ba Mata ne Kawai ke Shan Maganin "INFECTION" ba…   Akwai wata matsala da “Matan Aure” ke fuskanta idan suna fama da cutar Infection(wato cutar da Al’umma ke kira da “Toilet Infection”). Wannan gagarumar matsalar itace; mazajen su na “Aure” sau...

Tankar Man Fetur ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 34 a Benin

0
Tankar Man Fetur ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 34 a Benin   Gwamnatin Benin ta ce aƙalla mutum 34 ne suka mutu bayan da wata motar dakon man fetur ta kama da wuta a kudancin ƙasar. Ministan cikin gida na kasar Alassane...