Jami’an DSS Sun Kama Matashiyar da ta yi Barazanar Kashe Kanta, Gawuna da Alƙalan...

0
Jami'an DSS Sun Kama Matashiyar da ta yi Barazanar Kashe Kanta, Gawuna da Alƙalan Ƙotun Kano   Jami'an DSS sun cafke matashiyar nan da ta yi barazanar hallaka Shettima, Gawuna da Alƙalan Ƙotun Kano kuma ta kashe kanta. Fiddausi Ahmadu, 'yar kimanin...

Shugaba Tinubu ya Aikawa da Majalisar Dattawa ƙarin Ministoci 3

0
Shugaba Tinubu ya Aikawa da Majalisar Dattawa ƙarin Ministoci 3   FCT, Abuja - Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya aike da wasiƙa zuwa ga majalisar dattawa domin neman amincewarta kan ƙarin ministoci guda uku. Jaridar NTA News ta rahoto cewa shugaban...

Kotu ta Ayyana Zaben Gwamnan Kaduna a Matsayin Wanda Bai Kammala ba

0
Kotu ta Ayyana Zaben Gwamnan Kaduna a Matsayin Wanda Bai Kammala ba   Kotun zaben gwamnan jihar Kaduna ta soke nasarar zaben Gwamna Uba Sani. Da take yanke hukunci a ranar Alhamis, 28 ga watan Satumba, kotun ta ayyana zaben gwamnan jihar...

Yancin Kai: Gwamnatin Tarayya ta Ayyana Ranar Litinin, 2 ga Watan Oktoba a Matsayin...

0
Yancin Kai: Gwamnatin Tarayya ta Ayyana Ranar Litinin, 2 ga Watan Oktoba a Matsayin Ranar Hutu   Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin, 2 ga watan Oktoba a matsayin hutun ranar 'yancin kai. Olubunmi Tunji-Ojo, ministan harkokin cikin gida, ne ya bayyana...

Ambaliya: An Gano Gawar Mutumin da Ruwa ya Tafi da Shi a Kwara

0
Ambaliya: An Gano Gawar Mutumin da Ruwa ya Tafi da Shi a Kwara   An gano gawar wani mutum mai shekara 47 wanda ambaliyar ruwa ta tafi da shi a Illorin, babban birnin jihar Kwara. Lamarin ya faru ne kwanaki biyu da...

Farashin Kayan Abinci ya Tashi Zuwa Kashi 31 a Najeriya – NBS

0
Farashin Kayan Abinci ya Tashi Zuwa Kashi 31 a Najeriya - NBS   Hukumar kididdiga ta Najeriya ta ce farashin kayan abinci ya tashi zuwa kashi 31 a cikin watanni 12 da suka gabata farawa daga watan Yulin 2022 zuwa Yulin...

Inter Miami ta yi Rashin Nasara a Wasan ƙarshe

0
Inter Miami ta yi Rashin Nasara a Wasan ƙarshe   Lionel Messi da ke jinya ya kalli yadda ƙungiyarsa ta Inter Miami ta yi rashin nasara a hannun Houston Dynamo a wasan ƙarshe na US Open Cup da 2-1. An cire Messi...

Barcelona: Jami’an Tsaron Sifaniya Sun Kai Samame Hedkwatar Alƙalan Wasa Kan Zargin Karbar Cin...

0
Barcelona: Jami'an Tsaron Sifaniya Sun Kai Samame Hedkwatar Alƙalan Wasa Kan Zargin Karbar Cin Hanci   Ƴan sandan Sifaniya sun kai samame hedikwatar alƙalan wasan ƙasar a wani ɓangare na binciken zargin cin hanci da ake yi wa ƙungiyar ƙwallon ƙafa...

Jami’an Hukumar NDLEA Sun Lalata Tan 40 na Ganyen Tabar Wiwi

0
Jami'an Hukumar NDLEA Sun Lalata Tan 40 na Ganyen Tabar Wiwi   Jami'an hukumar hana sha ta fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta ce jami'anta sun lalata tan 40 na ganyen wiwi a jihar Ekiti da ke kudu maso yammacin...

Jami’ar Nnamdi Azikiwe za ta Kori Dalibai da Malamai Bisa Aikin Assha

0
Jami’ar Nnamdi Azikiwe za ta Kori Dalibai da Malamai Bisa Aikin Assha   An samu wata mummunar barna a jami’ar gwamnatin tarayya da ke jihar Anambra a kwanan nan, an yi kokarin gyara komai. Ya zuwa yanzu, an bayyana yadda malaman jami’a...