Kwastam ta Kama Kwantenoni 20 ɗauke da Lalatacen Tumatir

0
Kwastam ta Kama Kwantenoni 20 ɗauke da Lalatacen Tumatir   Hukumar kwastam a Najeriya ta ce ta kama duro 1,600 na tumatir ɗin da ya lalace wanda aka sanya cikin wasu kwantenoni guda 20 a jihar Legas. An kama kwantenonin ne a...

Kotu na Tuhumar Babban Hafsan Soja da Laifin Sata, Almubazzaranci da Shirya Maƙarƙashiya

0
Kotu na Tuhumar Babban Hafsan Soja da Laifin Sata, Almubazzaranci da Shirya Maƙarƙashiya     Wata kotun soja ta musamman a Najeriya ta sanya ranar 10 ga watan Oktoba don yanke hukunci kan shari’ar da ta yi wa wani babban hafsan soja...

Jama’a na Cigaba da Korafi Kan Tsada da Kuma Wahalar Fetur

0
Jama’a na Cigaba da Korafi Kan Tsada da Kuma Wahalar Fetur   Cire tallafin fetur da gwamnatin tarayya ta yi bai kawo karshen wahalar samun mai a Najeriya ba. Ana cigaba da samun layi a gidajen mai yayin da mafi yawan jama’a...

Daukaka Kara: Abba ya Dauko Hayar Lauyan da ya jagoranci Kare Tinubu

0
Daukaka Kara: Abba ya Dauko Hayar Lauyan da ya jagoranci Kare Tinubu   Abba Kabir Yusuf ya samu shigar da kara a babban kotu domin kalubalantar shari’ar zaben Kano. Gwamnan jihar Kano da jam'iyyarsa ba su gamsu da nasarar da kotu ta...

Jami’ar Abuja za ta Hada Kai da NDLEA Don Fara Gwajin Kwayoyi Kafin Bai...

0
Jami'ar Abuja za ta Hada Kai da NDLEA Don Fara Gwajin Kwayoyi Kafin Bai wa Dalibi Gurbin Karatu   Jami'ar birnin Tarayya za ta fara gwajin kwayoyi kafin bai wa ko wane dalibi gurbin karatu a nan gaba. Shugaban Jami'ar, Farfesa Abdul-Rasheed...

Gwamnatin Osun ta Sanya Dokar Hana Fita a ƙananan hukumomi 2 na Jihar

0
Gwamnatin Osun ta Sanya Dokar Hana Fita a ƙananan hukumomi 2 na Jihar   Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya sake sanya dokar hana fita a wasu ƙananan hukumomi guda biyu na jihar. Aɗeleke ya sanya dokar hana fitan ne biyo...

Super Eagles za ta Buga Wasan Sada Zumunta da Saudi Arabia

0
Super Eagles za ta Buga Wasan Sada Zumunta da Saudi Arabia   Tawagar ƙwallon ƙafa ta Najeriya, Super Eagles za ta buga wasan sada zumunta da Saudi Arabia ranar Juma'a 13 ga watan Oktoba a Portugal. Super Eagles za ta buga karawar...

Dantata ya Kirkiri Sabon Bankin Zamani na Yanar Gizo Mai Suna Kayi

0
Dantata ya Kirkiri Sabon Bankin Zamani na Yanar Gizo Mai Suna Kayi   Najeriya ta sake samun sabon bankin zamani na yanar gizo wanda zai taimaka wurin kawo sauki a harkar cinikayya na kudade. Sabon bankin mai suna Kayi wanda Alhaji Saadina...

Jami’an ‘Yan Sanda Sun yi Karin Haske Kan Matar da Aka Kama da Harsasai...

0
Jami'an 'Yan Sanda Sun yi Karin Haske Kan Matar da Aka Kama da Harsasai a Jihar Katsina   Jami’an ‘yan sanda a jihar Katsina sun yi karin haske kan cafke wata mata da aka yi da harsasai masu tarin yawa a...

Muhimmin Abinda ya Kai mu Wurin Buhari – Ganduje

0
Muhimmin Abinda ya Kai mu Wurin Buhari - Ganduje   Abdullahi Ganduje ya bayyana cewa ya jagoranci tawagar mambobin NWC zuwa wurin Buhari ne domin ya gabatar da su. Shugaban APC na ƙasa ya ce sun kuma taya tsohon shugaban ƙasar murnar...