‘Yan Bindiga Sun Sace ɗalibai 4 na Jami’ar Jihar Nasarawa da ke Keffi
'Yan Bindiga Sun Sace ɗalibai 4 na Jami'ar Jihar Nasarawa da ke Keffi
Jihar Nasarawa - Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi awon gaba da ɗalibai huɗu na jami'ar jihar Nasarawa da ke Keffi ranar Litinin da daddare.
Jaridar Vanguard ta...
Atiku Abubakar ya Soki Nade-Naden da Shugaba Tinubu ya yi a Makon Nan
Atiku Abubakar ya Soki Nade-Naden da Shugaba Tinubu ya yi a Makon Nan
‘Dan takaran PDP, Atiku Abubakar ya soki nade-naden da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi a makon nan.
Fela Durotoye ya shiga cikin masu taimakawa shugaban Najeriya a...
Janar Gowon ya Magantu Kan Jita Jitar Mutuwarsa
Janar Gowon ya Magantu Kan Jita Jitar Mutuwarsa
Janar Yakubu Gowon, tsohon shugaban kasa na mulkin soja a Najeriya ya yi magana kan rahotannin cewa ya riga mu gidan gaskiya.
Tsohon shugaban na Najeriya ta bakin hadiminsa a bangaren watsa labarai...
Satar Mazakuta: Fusatattun Matasa Sun Farma ‘Dan Achaba a Abuja
Satar Mazakuta: Fusatattun Matasa Sun Farma 'Dan Achaba a Abuja
Wani abun bakin ciki ya afku a yankin Nyanya da ke Abuja bayan fusatattun matasa sun far ma wani dan achaba mai suna Yahuza har lahira.
An rahoto cewa wasu fusatattun...
Atiku Abubakar ya yi Martani Kan Zargin Takardun Bogi na WAEC
Atiku Abubakar ya yi Martani Kan Zargin Takardun Bogi na WAEC
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya yi martani kan zargin cewa ya yi jabun takardar shaidar jarrabawar kammala sakandare mai dauke da suna "Sadiq Abubakar".
Atiku, dan takarar shugaban...
Dalilin da Yasa Kotu ta Tsige Dan Takarar Gwamnan APC na Jihar Bayelsa
Dalilin da Yasa Kotu ta Tsige Dan Takarar Gwamnan APC na Jihar Bayelsa
Kotun Abuja ta yanke hukunci a shari'ar takarar Timipre Sylva, a matsayin dan takarar gwamnan APC.
Yan makonni kafin zaben gwamnan jihar Bayelsa da za a yi a...
Mutane 40 Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Harin Roka da Falasɗinawa suka kai Isra’ila
Mutane 40 Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Harin Roka da Falasɗinawa suka kai Isra'ila
Hukumomin Isra'ila sun ce mutanen da suka mutu sakamakon harin makamin roka da Falasɗinawa suka kai yankinta ya kai 40.
Jami'an bayar da agajin gaggawa sun ce suna...
Hukumar INEC ta Janye Daukaka ƙarar da ta yi Kan Hukuncin Zaben Gwamnan Kano
Hukumar INEC ta Janye Daukaka ƙarar da ta yi Kan Hukuncin Zaben Gwamnan Kano
Hukumar zaɓe ta ƙasa ba za ta cigaba da neman daukaka ƙara ba kan hukuncin da kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan Kano ta yanke.
Hakan na ƙunshe...
Shin Ko Ramuwar Gayya ce ta sa ‘Yan Bindiga Suka Sace ɗaliban FUDMA ?
Shin Ko Ramuwar Gayya ce ta sa 'Yan Bindiga Suka Sace ɗaliban FUDMA ?
Mataimakin shugaban jami'ar gwamnatin tarayya da ke Dutsinma (FUDMA) a jihar Katsina, ya bayyana dalilin sace ɗalibai a jami'ar.
Armaya'u Bichi ya bayyana cewa ƴan bindigan da...
Jami’an Tsaro a Kano Sun Kama Ƴan Daba 29
Jami'an Tsaro a Kano Sun Kama Ƴan Daba 29
Rundunar ƴan sanda a jihar Kano, ta ce ta kama ƴan daba 29 waɗanda ake zargi da tayar da hargitsi a lokacin bikin Takutaha na bana.
Cikin wata sanarwa da mai magana...





















