Shugaba Tinubu ya Aikawa da Majalisar Dattawa ƙarin Ministoci 3

 

FCT, Abuja – Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya aike da wasiƙa zuwa ga majalisar dattawa domin neman amincewarta kan ƙarin ministoci guda uku.

Jaridar NTA News ta rahoto cewa shugaban ƙasar ya aike da wasiƙar wacce ta ƙunshi sunayen sabbin ministocin guda uku, a ranar Talata, 3 ga watan Oktoban 2023.

Sabbin ministocin dai su ne, Dr. Jamila Bio, Balarebe Abbas da Olawale Olawande.

Ku dakaci ƙarin bayani……

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com